Momi gombe fans

Momi gombe fans Informations de contact, plan et itinéraire, formulaire de contact, heures d'ouverture, services, évaluations, photos, vidéos et annonces de Momi gombe fans, Services aux entreprises, BacirawA, Kano.

13/08/2020

Asasanta �

02/08/2020

MUSULUNCI GWANIN BAN SHA'AWA

KU TURA ZUWA GROUP 5

Cikin hoto mai ban shawa'a, wannan shine Musulunci da Musulmai a Nigeria, shine abinda yake tsole idon taron dangin makiya addinin Musulunci da Musulmai a Nigeria, shiyasa suke ta kokarin hanamu samun cikakken zaman lafiya da taimakon maciya amana gurbatattun cikin mu

Kasar mu Nigeria Kasace da Allah Ya mata baiwa da yawan Musulmai masu kokari da dagewa wajen riko da Musulunci, ance duk duniya babu Kasar da ta kai Musulmin Nigeria riko da Musulunci, tabbas makiya addinin Allah suna matukar jin haushin mu

Yaa Allah Ka daukaka Musulunci da Musulmai, Allah Ka kare Musulmin Nigeria daga dukkan sharri Amin

31/07/2020

Allah Ya amsa daga gare mu da gare ku!
May the Almighty Allah accept from us and from you!
Taqabbalal Laahu Minna wa minkum!

Adresse

BacirawA
Kano

Site Web

Notifications

Soyez le premier à savoir et laissez-nous vous envoyer un courriel lorsque Momi gombe fans publie des nouvelles et des promotions. Votre adresse e-mail ne sera pas utilisée à d'autres fins, et vous pouvez vous désabonner à tout moment.

Raccourcis

Partager