Bukhari Rabi'u idrih fan's

Bukhari Rabi'u idrih fan's Bukhari Rabi'u idris

Masha Allah
27/12/2023

Masha Allah

Masha Allah Barka da safiya
04/12/2023

Masha Allah
Barka da safiya

🤲🤲MATSAYIN MASU HAKURI🤲🤲Babu Mutanen Da Allah ( SWT ) Ya Daga Darajar Su Tun A Duniya Sai Masu Hakuri Babu Mutanen Da Su...
17/03/2023

🤲🤲MATSAYIN MASU HAKURI🤲🤲

Babu Mutanen Da Allah ( SWT ) Ya Daga Darajar Su Tun A Duniya Sai Masu Hakuri Babu Mutanen Da Suke Saurin Samun Aljannah Cikin Sauqi Sai Masu Hakuri…

Allah ( SWT ) Ya Girmama Matsayin Masu Hakuri… A Duniya Da Kuma Lahira Yayi Musu Babban Tanadi Na Sakamako Mai Kyau Wanda Shine Yafi Dacewa Dasu.. Wato Aljannar FiddausI

Masu Hakuri Sune Mutanen Da S**a Bautawa Allah ( SWT ) Cikin Dadi Da Kuma Wahala Ruwa Da Iska Zafin Rana Da Sanyi S**a Bautawa Allah ( SWT ) Tsakaninsu Da Allah

S**abi Tafarkin Manzon Allah ( SAW ) S**a Bi Sunnar sa Ba Tare Da Riya ko Son Zuciya Ba… S**ayi Hakuri… Da Zalunchi Da Cin Mutunchin Mutane

S**a Manta Da Duk Wani Jindadi Na Duniya S**a Gujewa Duk Wani Nau, I Na Sa6on Allah ( SWT ) Saboda Tsoron Azabar Allah da Tsayuwa Gaban Allah Ranar Tashin Alkiyama

Irin Wadannan Sune Masu Hakuri Allah Yana Daukaka Darajarsu Tundaga Duniya Har Lahira Saboda Su Masu Hakuri Ko Tafiya Sukeyi Zaka Iya Ganesu Basa Yawan Kalle Kalle Wato Duk Inda Zai Dauke Musu Hankali

Basa Kallonsa Daga Mata Har Dukiya Guje Masa Sukeyi Saboda Tsoron Allah Da Kuma Yawan Tunawa Da Azabar Allah Allah Ubangiji Yasa Muna Cikin Wadannan Mutanen Da Kake Matukar Basu Daraja

AMEN YA HAYYU YA KAYYUM

31/12/2021
Jummah Mubarak to all Muslims
24/12/2021

Jummah Mubarak to all Muslims

06/12/2021

ASSALAMU ALAIKUMU MASOYA INA FATAN KUNTASHI LPY

05/12/2021

Aha tsowa maxa ki taka

05/12/2021

Hh😂😂😂😂😂😂😂😂

Address

Nigeria Kano City
Abuja
SAFIYA

Telephone

+2349071769115

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Bukhari Rabi'u idrih fan's posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share