Awe MDA

Awe MDA BARHAMA

MDA KANO
18/08/2026

MDA KANO

18/08/2026
Hukumar EFCC ta fara binciken Haruna Yusuf bayan Hukumar Kwastam ta Najeriya ta k**a shi da wasu kuɗaɗen waje da ba a ba...
17/08/2026

Hukumar EFCC ta fara binciken Haruna Yusuf bayan Hukumar Kwastam ta Najeriya ta k**a shi da wasu kuɗaɗen waje da ba a bayyana ba a Filin Jirgin Sama na Mallam Aminu Kano.

Kano First Ta Rawaito Cewa, An k**a kuɗaɗen ne a ranakun 8 da 12 ga Agusta 2026, inda aka gano:

$73,000

£15,957

827,800 Riyal na Saudiyya

An gano kuɗaɗen ne a ɓoye cikin takalma da kayan wasanni yayin binciken fasinjoji.

Kwastam ta miƙa mutumin da kuɗaɗen ga EFCC domin ci gaba da bincike da gurfanar da shi a gaban kotu idan an kammala binciken.

EFCC ta gargadi jama’a cewa wajibi ne a bayyana duk wani babban adadin kuɗin waje da ake shigo da shi ƙasar, tana mai cewa bayyana kuɗin ba ya jawo hukunci, sai dai rashin bayyana su na iya haifar da matsalar doka.

Wannan labarin Kano First ce ta kawo muku tare da tallafin Fasahar AI.

Idan Allah yana cikin zuciyarka, ba za ka taɓa jin kai kaɗai ba☝️🕋✅
16/08/2026

Idan Allah yana cikin zuciyarka, ba za ka taɓa jin kai kaɗai ba☝️🕋✅

MENENE LAIFIN GIDAJEN KHALIFOFIN KANO DON SUN QI TAYA ALHAJI FADA DA KHALIFA MSII AKAN RIGIMAR KHALIFANCIN DA KHALIFA SH...
10/08/2026

MENENE LAIFIN GIDAJEN KHALIFOFIN KANO DON SUN QI TAYA ALHAJI FADA DA KHALIFA MSII AKAN RIGIMAR KHALIFANCIN DA KHALIFA SHEHU MAHI YAYI WA MSII DA HANNUNSA❓

DA KUNNENA NAJI SANDA ALHAJI YAYI IKIRARIN ZASU SAKE MAJALISAR SHURA TA DARIKAR TIJJANIYYA SABODA SABODA BASUJE TARBAR KHALIFA SHEHU MAHI BA A WANI LOKACI DA YA GABATA DA YAZO KANO.

TAMBAYAR YAWANCIN MUTANE SUKE SHINE WAI MENENE MATSALAR ALHAJI DA KANO DA A KULLUM YAKE KOKARIN KARA RARRABAWA SHEHU TIJJANI KAN ALMAJIRANSA❓

GA MAHAIFARSA CAN BAUCHI DA KUMA SAURAN JIHOHI DA DAMA DA BA'A TABA MAULIDIN SHEHU TIJJANI R.A. BA KUMA SUNA DA BUKATA AMMA YA ZABI YAZO KANO. WACE MANUFA CE TA SIYASA KO TA SARAUTA DA YAKESO YA CIMMA DA KULLUM YAKE KARA CUSOWA KANO RIKICI IRIN HAKA DON MUSGUNAWA WANI BANGARE DA YAKE JAYAYYA DASHI❓

CA NAKE SHEKARA 2 KENAN DA GUNIYAR MAJMA'U TAYI MAULIDIN SHEHU IBRAHIM A KANO, BANGAREN ALHAJI S**AYI NASU A GARIN BAUCHI AMMA ALHAJI DA MASU IZA MASA WUTA A SAMA S**AYI AMFANI DA JAMI'AN TSARO WAJEN YUNKURIN HANA TARON KANO, DAGA KARSHE CEWA YAYI AN TARA YAN DUNIYA A TARON KANO BAYAN GA WAKILAN KAULAH CAN A BAUCHI. CIKIN MAHALATTA TARON KANON DA YA KIRA DA YAN DUNIYA HARDA SHARIF ALI HAIDARA DA SAURAN AHALI YAYAYE DA JIKOKIN SHEHU IBRAHIM R.A. WA'IZUBILLAHI❗

FILIN DA SU ALHAJI S**A YI AMFANI DA JAMI'AN TSARO DON YUNKURIN HANA TARON MAULIDIN A BAYA DUK DA CEWA BA MALLAKIN TAQAMAR TASA BANE SAMA, AMMA YAU SHI ALHAJI YA NEMA DON YIN NASA TARON. MENENE LAIFIN GWAMNATIN KANO DON TA HANA TUNDA MALLAKINTA NE❓

BA YAN MAJALISAR SHURAR DA ALHAJI YAYI IKIRARIN SAUYAWA A BAYA NE A WANNAN KARON YAYI TA BINSU GIDA-GIDA YANA NEMAN GOYON BAYANSU DOMIN CIMMA MURADINSA❓

LOKACI YAYI FA DA KHALIFATUL AMM MAULANA SHEHU MAHI INYAS ZAI TSAYA A MATSAYIN SHUGABAN KOWA BA TARE DA FIFITA WANI BANGARE BA.
WANNAN SHINE ABINDA YA GADA KUMA HAKA WADANDA S**A GABACESHI S**AYI.

10/08/2026
10/08/2026

Big shout out to my newest top fans! Halilu Umar Jogana, Abdul Dalaye Chinade Attijjany

07/08/2026

Jazaba Dayyeeb Nyass Jos

Address

Fagge
Abuja
#SAIDEBARHAMA#CLEANHEARTFAMILY

Telephone

+2348109917776

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Awe MDA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Awe MDA:

Shortcuts

Share