Pantami ambassadors kumo

Pantami ambassadors kumo Muna wallafa sahihan labaran siyasa, musamman masu alaƙa da Arewacin Najeriya da kuma ayyuka da manufofin proff. Isa Ali Pantami.

Muna ƙarfafa tattaunawa cikin mutunci da girmama ra'ayin kowa.

19/08/2026

Pantami ambassadors kumo 🔥🔥

Professor Isa Ali Pantami
Abba Sani Pantami

Yanzu-Yanzu | GOMBEDan takarar Gwamna na jam’iyyar PDP, Farfesa Isa Ali Pantami, ya gabatar da jawabi kai tsaye ta hanya...
17/08/2026

Yanzu-Yanzu | GOMBE

Dan takarar Gwamna na jam’iyyar PDP, Farfesa Isa Ali Pantami, ya gabatar da jawabi kai tsaye ta hanyar fasahar zamani a yayin taron Gombe State PDP Concerned Youth.

An gabatar da jawabin ne ta hanyar na’urar dijital, abin da ya ƙara nuna muhimmancin fasahar zamani wajen sauƙaƙa sadarwa da haɗa mutane.

📸 Hotuna daga wajen taron.

Pantami Ambassadors Kumo


Professor Isa Ali Pantami
Abba Sani Pantami

FARFESA ISA ALI PANTAMI YA TALLAFAWA GOSSA – ABU ZARIAƘungiyar Daliban Jihar Gombe (GOSSA) reshen ABU Zaria ta miƙa godi...
16/08/2026

FARFESA ISA ALI PANTAMI YA TALLAFAWA GOSSA – ABU ZARIA

Ƙungiyar Daliban Jihar Gombe (GOSSA) reshen ABU Zaria ta miƙa godiya ga Farfesa Isa Ali Pantami bisa tallafin da ya ba su domin halartar Sardauna Renaissance Carnival & Cultural Display.

Wannan tallafi ya taimaka wajen wakiltar Jihar Gombe da al’adunta a wannan gagarumin biki.

🤝 A matsayinmu na Pantami Ambassadors Kumo, muna yaba wa da irin wannan tallafi ga ɗalibai da matasa, tare da ƙarfafa duk wani yunƙuri da ke tallafa wa ilimi, al’adu da ci gaban matasa.

Allah Ya ƙara wa Farfesa Pantami lafiya, hikima da wadata. 🤲🏽

Pantami Ambassadors Kumo 🇳🇬

Empowering Youth
Promoting Information
Building a Stronger Kumo


Abba Sani Pantami
Professor Isa Ali Pantami

PANTAMI AMBASSADORS KUMO...Shugabanci nagari yana bukatar hangen nesa, kwarewa, gaskiya da kishin al'umma.Muna goyon bay...
16/08/2026

PANTAMI AMBASSADORS KUMO...

Shugabanci nagari yana bukatar hangen nesa, kwarewa, gaskiya da kishin al'umma.

Muna goyon baya damuka jaddada manufar samar da Gombe da za ta ba da muhimmanci ga:

📚 Ilimi
💻 Fasaha
👨‍🎓 Karfafa matasa
💼 Samar da damammaki
🤝 Hadin kai
📈 Ci gaban tattalin arziki

PANTAMI 2027 — Mu hada kai domin makoma mafi kyau. 🇳🇬


Abba Sani Pantami
Professor Isa Ali Pantami

the pantami ambassadors kumo and Gombe executives. Allah ka shige mana gaba.
15/08/2026

the pantami ambassadors kumo and Gombe executives. Allah ka shige mana gaba.

31/07/2026
Atiku Abubakar ya soki ƙarin kuɗaɗen WAEC da NECODan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar ADC, Atiku Abubakar, ya nuna ras...
12/07/2026

Atiku Abubakar ya soki ƙarin kuɗaɗen WAEC da NECO

Dan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar ADC, Atiku Abubakar, ya nuna rashin amincewarsa da matakin Gwamnatin Tarayya na ƙara kuɗin makarantun Unity Colleges tare da amincewa da sanya ₦50,000 a matsayin kuɗin jarabawar WAEC da NECO ga kowane ɗalibi.

Ya buƙaci gwamnati ta sake duba wannan mataki, yana mai cewa zai ƙara wa iyaye da ɗalibai nauyin kuɗi.

Address

Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Pantami ambassadors kumo posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Pantami ambassadors kumo:

Shortcuts

Share