28/08/2026
TAURARUWAR ZUCIYA
hmmm sai kasaki hawaye.,
HABA TUNI ZUCIYAR MASOYIYA ZATAI RAUNI KAGA TANA RARRASHINKA ,kadena fadar haka kaji ko nace ma ka kwantar da hankalinka abdul ni takacefa ,goge hawayen kaji nawa.hmm daganan kazo qarshe sai kafurta kalaman
SACE ZUCIYA MISALI nabila nabaki zuciyata amana dan Allah kiriqeni amana ,nasan kekadai kikacancanta ,na mallakawa zuciyata saigashi tuni kin mallaketa niburina nima namallake zuciyarki kamar yadda kika mallake tawan nabil, tuni zakaga nabil , tace
sai kayi ajiyar numfashi ,kace dan Allah dagaske NABIL NAGAMA MALLAKE ZUCIYAR KI ,DUKKA , to anan zatafadama yadda takejin sonka a zuciyarta. Satar zuciya kana iyayi a zuwa gunbudurwarka zance 1,ko fiye da 1 ,yadanganta da kaidin dakuma surutun budurwarka .wata kanashira amma tana baka lbr,wata ma hanaka magana takeyi ita takeyin shirar .,hakan ma alamace ta anasonka , saboda haka kana iya yin wasu kalaman watarana kayi wasu.