Malam Abba kukadabo tv

Malam Abba kukadabo tv yes

29/03/2021

Masoya Sheikh malam Abba kuka dabo zamufara kawo muku video Na malam a channel namu mesuna malam Abba kuka dabo tv game bukata yaje yaddanna subscribe da like insha Allah Ramadan tafsir zakuji dadi sosai masoya

19/03/2021
Duk da yafi kowa girma amma bai ta'ba yin girman kai ba. Mai tawadhu'u ne shi, yana cin abinci da bayi, yana amsa gayyat...
31/12/2020

Duk da yafi kowa girma amma bai ta'ba yin girman kai ba. Mai tawadhu'u ne shi, yana cin abinci da bayi, yana amsa gayyatar kowanne talaka, yaro ko babba.

🌹Duk da yafi kowa kyawun asali da gurman dangi, amma bai ta'ba kushe asalim kowa ba, bai ta'ba zagin iyayen wani ba.. Koda sun gaya masa mummunan lafazi bai ta'ba ramawa ba. Sai dai yayi afwa ya yafe musu.

🌹Duk da yafi kowa chanchanta da dukkan girmamawa, amma bai ta'ba tsallaka tsakamin jama'a yaje ya zauna tsakiyarsu ba. Yakan zauna ne aduk wajen da ya sawwaka gareshi.

🌹Duk da yafi kowa alfarma agun Allah, amma bai ta'ba rokonsa abun duniya ba.. Yakan kwana da yunwa, ya wuni da ita. Bai ta'ba kaiwa kukansa gun kowa ba.

🌹Duk da yafi kowa daukakar matsayi da mutunci, amma bai ta'ba kwana kan shimfida mai laushi ba, bai ta'ba kushe wani abinci ba, bai ta'ba yin taqama da tufafi ko abin hawa ba ﷺ.

🌹Shehu Usmanu dan Fodio yana cewa "Ya Allah ka datar damu wajen bin sunnar Annabinka ﷺ don matsayinsa gareka".

🌹Ya Allah ka bamu ikon koyi dashi, ka Qara mana sonsa da Qaunarsa don matsayinsa awajenka. Ameen.

https://youtu.be/i7fbIpJlPcUAllahu akbar ya Allah kakara mana Soyayyar masoyin mu abin sonmu Abin kaunar mu wanda muke J...
17/11/2020

https://youtu.be/i7fbIpJlPcU

Allahu akbar ya Allah kakara mana
Soyayyar masoyin mu abin sonmu
Abin kaunar mu wanda muke
Jindadi dashi Allah kasa kaunar sa
Ne ajalinmu mumutu achikinsa
Da tsarkin zuciyar Nana fhadimatu

In har wannam video yabir geka kadanna SUBSCRIBE 👈 da like

Address

Lafia
Abuja
IBRAHIM

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Malam Abba kukadabo tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share