Dakace Zaria Online Group

Dakace Zaria Online Group Online payment and receiving of money

12/03/2026
23/02/2026

munama Al Umar musulmi barka da Shan ruwa

02/03/2025

Assalamu alaikum
Inamaku barka da
shan ruwa

05/06/2023

YANZU-YANZU

KOTU TA HANA KUNGIYAR KWADAGO SHIGA YAJIN AIKI

Kotun Ma’aikata ta Tarayya ta dakatar Kungiyar Kwadago ta Kasa (NLC) daga yunkurinta na fara yajin aiki daga ranar Laraba saboda janye tallafin man fetur.

Alkalin kotun, Mai Shari’a Olufunke Anuwe ce ta bayar da umarnin ranar Litinin.

Kotun dai ta hana NLC da duk kungiyoyin da ke karkashinta daga ci gaba da shirye-shiryen fara yajin aikin ranar 7 ga watan Mayun 2023, har sai ta kammala sauraro da kuma yanke hukunci kan ainihin karar.

15/08/2022

Wanna abin yafaru a jihar Kano ne

18/06/2022
Munada zannuwa dame bukatar Kari bayani ga Nomber ta WhatsApp,0812473099
17/06/2022

Munada zannuwa dame bukatar Kari bayani ga Nomber ta WhatsApp,0812473099

Address

Anguwan Sarki, Wuye
Abuja
SANI

Opening Hours

09:00 - 17:00

Telephone

+2348124073099

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dakace Zaria Online Group posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share