Annur imambaitilman

Annur imambaitilman Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Annur imambaitilman, Business service, No 40 sierra Leone Malali, Abuja.

03/06/2025
Alhamdulillah  yau ma Allah ya bamu ikon  gabatar da wa'azin wata-wata- da kungiyar SA'ABIC ta  saba gudanar wa... da wa...
30/11/2023

Alhamdulillah yau ma Allah ya bamu ikon gabatar da wa'azin wata-wata- da kungiyar SA'ABIC ta saba gudanar wa... da wa'inda s**azo da waida s**a niya Allah ya tara mu a ladan Ameen

28/09/2023
Alhamdulillah!Yau kungiyar mu na SA'ABIC ta gudanar da wa'azin mata kamar yadda ta yi alkawari,a masallacin Ghana road M...
28/09/2023

Alhamdulillah!
Yau kungiyar mu na SA'ABIC ta gudanar da wa'azin mata kamar yadda ta yi alkawari,a masallacin Ghana road Malali Kaduna, wanda Sheikh Muhammad Dahiru Tsafe ya gabatar.

Muna godiya ga wanda Allah ya ba ikon zuwa da wanda s**a yi niyya Allah ya tara mu a ladan ameen.

Allah ya ba da ikon zuwa Ameen.
26/09/2023

Allah ya ba da ikon zuwa Ameen.

*MASHAALLAH*             Dukkan godiya ta                                     Tabbata ga Allah.       Yau ma *SA'ABIC WO...
22/09/2023

*MASHAALLAH*

Dukkan godiya ta
Tabbata ga Allah.

Yau ma *SA'ABIC WOMEN CHARITY FOUNDATION* mun kuma ciyar da mutane dari biyu da hamsin fisabilillah, muna godiya ga 'yan Kungiya da duk wani wanda ya bada gudummawa, Allah ya ba da lada yasa mu hadu a Aljannah ameen🤲.
Kuma har yanzu kofa a bude ya ke ga wanda ya yi niyyar ba da gudummawa...
Ga lambar asusun kungiya kamar haka: *Sa'abic Women Charity Foundation 1009054764 Keystone bank*
Ga mai neman karin bayani se ya tun-tube mu a wannan lambobin :07034532203
09091008027
Mun godešŸ™

Secretary General: K A

ALHAMDULILLAH!Dukkan godiya ta tabbata ga Allah S.W.T .                        21/09/2023"SA'ABIC WOMEN CHARITY FOUNDATI...
21/09/2023

ALHAMDULILLAH!
Dukkan godiya ta tabbata ga Allah S.W.T .
21/09/2023
"SA'ABIC WOMEN CHARITY FOUNDATION". Yau Allah ya ba mu ikon ciyar da mutane dari biyu(200) Fi sabilillah.
Duk wanda su ka bada gudummawa da wanda su ka yi niyya Allah ya tara mu a ladan ameen🤲.
Kuma har yanzu kofa a bude ta ke ga wanda ya yi niyyar ba da gudummawa da abin da ya sauwaka musamman da kayan abinci.

Secretary General: K A

Ga mai neman karin bayani: 07034532203
09091008027

Alhamdulillah. Jiya Sat 26/08/2023 Kungiya ta ta amsa goron gaiyata bikin baje kolin ranar Hausa ta duniya wanda ya guda...
27/08/2023

Alhamdulillah.
Jiya Sat 26/08/2023 Kungiya ta ta amsa goron gaiyata bikin baje kolin ranar Hausa ta duniya wanda ya gudana a filin wasa na Ahmadu Bello Stadium (A B S).

Munga abubuwa da dama na al'adun Hausa wanda aka manta da su.
Kuma alhamdulillah taro ya kayatar, Allah ya nuna mana na badi da rai da lafiya.

Available at any time.
25/08/2023

Available at any time.

Address

No 40 Sierra Leone Malali
Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Annur imambaitilman posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share