12/05/2024
Irin haka yafi faruwa a bandakunan masallatai da asibitoci da sauran guraren taro, wanda mutanen mu s**a fi yi saboda son zuciyar su.
Don Allah mu rage mu gyara ba daidai bane ka bata inda mutane da yawa ke amfana don biyan bukatarka kai kadai.