Muhammad Shehu

Muhammad Shehu Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Muhammad Shehu, Abuja.

Saudiyya Tace Bata Ga watan Sallah ba Dan haka Sallah sai ranar juma'ah...🤗
18/03/2026

Saudiyya Tace Bata Ga watan Sallah ba

Dan haka Sallah sai ranar juma'ah...🤗

Bayan share watanni bakwai hannun yan bindiga, yau wannan bawan Allah yasamu futowa 🥹.
03/03/2026

Bayan share watanni bakwai hannun yan bindiga, yau wannan bawan Allah yasamu futowa 🥹.

Addu'ar buɗe baki🥤🥘🥙`ذَهَبَ الظَّمَأُ وَابْتَلَّتِ الْعُرُوقُ وَثَبَتَ الْأَجْرُ إِنْ شَاءَ اللَّهُ`Zahabaz-zama’u wabta...
23/02/2026

Addu'ar buɗe baki🥤🥘🥙
`ذَهَبَ الظَّمَأُ وَابْتَلَّتِ الْعُرُوقُ وَثَبَتَ الْأَجْرُ إِنْ شَاءَ اللَّهُ`

Zahabaz-zama’u wabtallatil-‘urūqu wa thabatal-ajru in shā’ Allāh.

Ma’ana: `Ƙishirwa ta tafi, jijiyoyi sun ji ruwa, kuma lada ya tabbata in sha Allah.`

Mu yi addu'a, mu faɗawa Allah damuwar mu kafin mu sha ruwa sannan mu yawaita istigfari.

Allah ta'aala ya karɓi Azumin mu.
——Ahky Ameer

BARKA DA SHAN RUWARamadan dama ce... Ba ka da tabbacin sake riskar sa, ka yi iya bakin ƙoƙarinka wajen ganin ka rabauta ...
18/02/2026

BARKA DA SHAN RUWA

Ramadan dama ce... Ba ka da tabbacin sake riskar sa, ka yi iya bakin ƙoƙarinka wajen ganin ka rabauta a cikin wannan watan.

Ku ciyar daga abin da Allah ya h**e muku, ku karanta Alqur'ani, ku yi nafiloli

Allah ya karɓi ibadunmu. Amin.

Assalamu alaikum yan uwa, alhamdulillah, mun ga jinjirin watan Ramadan.Yanzu lokaci ne na ibada, rahama, gafara, da yawa...
17/02/2026

Assalamu alaikum yan uwa, alhamdulillah, mun ga jinjirin watan Ramadan.
Yanzu lokaci ne na ibada, rahama, gafara, da yawaita ayyukan alheri.

Abubuwan da ya kamata mu yi yanzu:

Yi niyyar azumi kowace rana saboda Allah

Yawaita zikiri da istigfari

Karanta Al-Qur’ani

Yin addu’a da neman gafara

🤲 Allah Ya sa mu cika wannan Ramadan da ibada mai albarka, Ya gafarta mana zunubanmu, Ya karɓi azuminmu da ayyukanmu.

Alhamdulillah Masha Allah anga wata azumi Ramadan Mai albarka a Nigeria Daga fadar Mai girma shehun Borno
17/02/2026

Alhamdulillah Masha Allah anga wata azumi Ramadan Mai albarka a Nigeria

Daga fadar Mai girma shehun Borno

17/02/2026

ℹ SIFFOFIN NAMIJI MAYAUDARI GUDA 10 DA YA KAMATA KI SANI DON KARE MUTUNCINKI.
👇

BARI NA GAYA MA GASKIYA.Duk Duniya Babu Wani Da Mutane S**a Rasashi s**a Daina Rayuwa da Nishaɗi(kaco kam), Karma ka Ruɗ...
17/02/2026

BARI NA GAYA MA GASKIYA.

Duk Duniya Babu Wani Da Mutane S**a Rasashi s**a Daina Rayuwa da Nishaɗi(kaco kam), Karma ka Ruɗi kanka da yawan Ya'n Uwanka ko Abokai ko mutanen dake kewaye dakai✋Hm! Inde Mutane ne ina tabbatar ma Da Yawa cknsu Suna Tare dakai Ne Dan Wata Maslaharsu, dan haka Karkai mamaki dan sun Barka a ranar da s**a samu wanda ya Fika.

Wauta ce babba, ka riƙa ji a ranka cewar "Mutanen Da s**a fita sha'aninka ko S**a mantaka ckn Rayuwarsu, wataran a Ransu Suna tunaka kmr yadda kai kullum kk tunaninsu" 💔😅
Inhar zakaji shawarata ka Manta su Kawai kmr yadda s**a manta ka Ɗin nan.

Wani abu da baka sani ba...
Su Mutane Duk Yadda kakai a Iya Mu'amala wataran Zaka ga sun Tafi Sun Barka (kuma badan ka musu laifin komai ba💔😢)
Dan haka kar kaita Baƙin Cikin hakan, Wanda Ya Futa a Rayuwarka, Shima Wataran Wani Zai Fita a Rayuwarsa.
كما تدين تدان
(A Ƙarshe)
Karka Taɓa Tambayar Maƙaryaci me yasa yake ma Ƙarya, Dan tabbas Da wata Karyar zai baka Amsa.
Duk Wanda ka yarda dashi tun Karon Farko yaci Amanarka, karka sake yadda Dashi karo na Biyu, Ba Buƙatar Shanye Ruwan Teku duka Dan a Gane yana da Gishiri.
Ina Fatan ka Gane?

Toh ka Huta Lafiya...

Muyi sharing domin al'umma su amfana

Duk wanda yayi nuni akan aikin alkhairi kamar ya aikata ne.

Allah yabamu iko ameen 🤲🏼

Ya sha kaye a zaɓe, sai ya katse wutar lantarki ga dukkan ƙauyen yana cewa shi ne ya haɗa wutar da kuɗinsa. Saboda haka ...
12/02/2026

Ya sha kaye a zaɓe, sai ya katse wutar lantarki ga dukkan ƙauyen yana cewa shi ne ya haɗa wutar da kuɗinsa. Saboda haka su je su roƙi wanda s**a zaɓa ya yi musu.

Haka kuma ya dakatar da tallafin karatu ga ɗalibai 60 a mazaɓarsa wanda shi ne yake ɗaukar nauyi da kuɗinsa, yana zargin iyayensu da rashin mara masa baya a zaɓe har ya rasa kujerar majalisa.

Sun ce idan s**a zaɓe shi zai ƙara arziki ne a kan kujera, sai s**a zaɓi wani da bai ƙara musu komai a rayuwarsu ba.

Haka abin yake a yanzu a Plateau North da Plateau Central..

10/02/2026

Sai naji ana tacewa free Abdul jabbar kabara wai dagaske ne
🥺

Address

Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Muhammad Shehu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Muhammad Shehu:

Share