26/04/2026
MUHIMMIYAR SANARWA GAREKU
Muna farin cikin gayyatar al'ummar musulmi zuwa wajen muhadara da za'a gabatar kamar haka:
👉🏽. Rana: Yau Talata 28/04/2026
👉🏽. Lokaci: Bayan Sallan Magriba
👉🏽. Wuri: Masallachin Zamfara, Kofar Ran Bauchi.
👉🏽. Maudu'i: Hidima Wa Addinin Allah.
✴️. Mai Gabatarwa: Malam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum
Allah Ya bada Ikon Halarta da Amfanuwa da Abunda za'a Saurara.