Abubakar Suleimam Ngu

Abubakar Suleimam Ngu Just marking money in your life.

๐’๐š๐ค๐จ๐ง ๐“๐š ๐š๐ณ๐ข๐ฒ๐ฒ๐š ๐๐š๐ ๐š ๐‰๐š๐ ๐จ๐ซ๐š๐ง ๐ฆ๐ฎ.๐Š๐ฎ๐ฆ๐š ๐’๐ก๐ฎ๐ ๐š๐›๐š๐ง ๐ฆ๐ฎ.๐€๐ฅ๐ก. Abubakar Abubakar jinjiri yana mika sakon ta a ziyyar sa zuwa ga f...
02/03/2026

๐’๐š๐ค๐จ๐ง ๐“๐š ๐š๐ณ๐ข๐ฒ๐ฒ๐š ๐๐š๐ ๐š ๐‰๐š๐ ๐จ๐ซ๐š๐ง ๐ฆ๐ฎ.
๐Š๐ฎ๐ฆ๐š ๐’๐ก๐ฎ๐ ๐š๐›๐š๐ง ๐ฆ๐ฎ.
๐€๐ฅ๐ก. Abubakar Abubakar jinjiri yana mika sakon ta a ziyyar sa zuwa ga familin ๐Œ๐ฎ๐ก๐š๐ฆ๐ฆ๐š๐ ๐‹๐š๐ฐ๐š๐ง (๐€๐›๐›๐š๐ง๐š)
Wanda Allah yayi masa Rasuwa yau dinnan bayan fama da doguwar jinya daga Qarshe Allah yayi masa chikawa.

Yana yimasa Addu'a akan Allah yayi masa rahama.
Allah yasa Aljannah ce makomar sa.
Ya kara da cewa wannan rashin da akayi ba iyaka familin din sa kadai akayiwa ba.
Harda sauran Al,ummar Nguru dama jahar Yobe baki daya duk wannan rashin ๐Œ๐ฎ๐ก๐š๐ฆ๐ฆ๐š๐ ๐ฅ๐š๐ฐ๐š๐ง ya shafe su.
Domin Mutunne wanda yake taimakawa Jama'a wajan Basu Magani domin ceto rayuwar su.

Sannan yana baiwa yan uwan sa da abokanan sa Hakuri na rashin sa.
Duk wani mai rai dole sai yakoma ga mahalin cin sa.
Allah yakara masu Hakuri da dangana
Allah yasa idan tamu tazota muchika da kalmar shahada.
Albarkar Watan Ramadan.

Abubakar Suleiman Yobe.
Mai Rubutu na musamman a tafiyar AAJ
02-03-2026

Address

Fct Abuja
Abuja

Telephone

+2347033485061

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abubakar Suleimam Ngu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share