NovaChain Blockchain Academy

NovaChain Blockchain Academy Africa's Hub for Blockchain & Web3 Education, Training the next generation of Blockchain & Web3 innovators.

🚨 RANA TA BIYU DA FARA REGISTRATION!Yau mun shiga rana ta biyu da fara Registration na shirin karatun Blockchain, Web3 &...
21/08/2026

🚨 RANA TA BIYU DA FARA REGISTRATION!

Yau mun shiga rana ta biyu da fara Registration na shirin karatun Blockchain, Web3 & Digital Assets na tsawon watanni shida (6).

Kada ka bari lokaci ya wuce! ⏳

Ka yi Registration cikin lokaci domin shiga sahun gaba na waɗanda za su amfana da wannan dama.

Ka yi tunani: abin da za ka kashe wajan Registration cikin awa ɗaya, za ka iya kashe shi a wani abu da zai amfane ka na rana ɗaya kawai. Amma wannan ilimin da zaka samu zai iya zama jari na ilimi da zai amfane ka, iyalinka da ma zuriyarka a nan gaba.

Kuma aƙalla, baka jahilci duniyar Web3 da fasahar da ke cikinta ba.

Ba dole sai kana kasuwancin Crypto ko kana shirin fara kasuwanci ba. Tabbas Idan kana rayuwa a wannan duniya kuma kana mu'amala da mutane a kullum, tabbas za ka amfana sosai da wannan ilimi. Kuma za ka yi alfahari da kasancewa ɗaya daga cikin ɗaliban NovaChain Academy.

💳 HANYAR BIYA

Name: NOVACHAIN ACADEMY LTD
Account: 6999531401
Bank: Moniepoint MFB

⚠️ Ka tabbatar sunan account ya kasance NOVACHAIN ACADEMY LTD kafin biyan kuɗi.

📲 Bayan biya, a tura shaidar biyan kuɗi ta WhatsApp: 09135800666

NOVACHAIN BLOCKCHAIN ACADEMY
21/08/2026

🌐 WEB3 BA NA PROGRAMMERS KADAI BA NE…Kana tunanin sai ka iya coding kafin ka samu wuri a duniyar Web3? 🤔Ba haka ba ne.We...
21/08/2026

🌐 WEB3 BA NA PROGRAMMERS KADAI BA NE…

Kana tunanin sai ka iya coding kafin ka samu wuri a duniyar Web3? 🤔

Ba haka ba ne.

Web3 duniya ce mai faɗi, kuma tana buƙatar ƙwarewa iri-iri:

💻 Programming — gina dApps, Smart Contracts da sauran fasahohi.
🎨 Design — ƙirƙirar abubuwan gani da brand identity.
✍️ Writing — ilimantarwa, documentation da content creation.
📊 Business — gina projects da fahimtar kasuwa.
📢 Marketing — tallata projects da gina communities.
⚙️ Technology — fahimtar tsarin da ke bayan Blockchain.

Saboda haka, idan kana da wata ƙwarewa, kar ka ɗauka cewa Web3 ba naka ba ne.

Tambayar ita ce:

👉 Wace ƙwarewa kake da ita, kuma ta yaya za ka haɗa ta da Web3?

🎓 NovaChain Blockchain Academy
Muna taimaka maka ka fahimci Web3, daga tushe har zuwa samun dama.

Join Now 👇
https://t.me/NovaChainBA

🚨 SANARWASaboda matsalar network a X (Twitter), mun koma Telegram Channel na NovaChain Blockchain Academy domin ci gaba ...
20/08/2026

🚨 SANARWA

Saboda matsalar network a X (Twitter), mun koma Telegram Channel na NovaChain Blockchain Academy domin ci gaba da Space ɗinmu.

🔥 Yanzu Space ɗin yana gudana kai tsaye a Telegram!

Ku shigo yanzu ku kasance tare da mu. 🚀

https://t.me/NovaChainBA

NovaChain Blockchain Academy

SANARWAR FARA REGISTRATION DOMIN FARA KARATU ONLINEAssalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatuhu.NovaChain Blockchain Aca...
20/08/2026

SANARWAR FARA REGISTRATION DOMIN FARA KARATU ONLINE

Assalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatuhu.

NovaChain Blockchain Academy na farin cikin sanar da al’umma cewa an buɗe rajista domin shirin karatun Blockchain, Web3 da Digital Assets na tsawon watanni shida (6).

📚 TSARIN KARATU

Shirin ya ƙunshi matakai uku (3), kowane mataki zai ɗauki watanni biyu (2). Bayan kammala kowane mataki, ɗalibi zai yi jarabawa (Examination) kafin ya tsallaka zuwa mataki na gaba.

1. BASIC CLASS — MATAKIN FARKO

Domin masu farawa.

Abubuwan da za a koya:
Blockchain Technology • Cryptocurrency & Digital Assets • Web3 • Wallets • Exchanges • Trading & DeFi • Digital Security.

2. INTERMEDIATE CLASS — MATAKIN TSAKA-TSAKI

Domin waɗanda s**a fahimci ginshiƙan Blockchain da Crypto kuma suke son zurfafa iliminsu.

Abubuwan da za a koya:
Smart Contracts • DApps • DeFi • Tokenomics • Trading & Technical Analysis • Risk Management • P2P Trading • Blockchain Security & On-Chain Analysis.

3. ADVANCED/PROFESSIONAL CLASS — MATAKIN ƘWAREWA

Mataki na ƙarshe na shirin watanni shida.

Abubuwan da za a koya:
Advanced Trading • Advanced Technical Analysis • Web3 Development • Smart Contracts • Project Analysis • Blockchain Entrepreneurship • AI & Web3 • Digital Marketing • Professional Skills & Practical Projects.

⏳ DURATION

WATANNI 6: Basic → Intermediate → Advanced/Professional

Kammala wani mataki shi kaɗai ba ya nufin an kammala cikakken shirin.

🏆 PROFESSIONAL CERTIFICATE

Za a bai wa ɗalibin Professional Certificate ne bayan:

1. Kammala dukkan matakai uku.
2. Kammala darussan da aka tsara.
3. Cika attendance, assessments da examinations.
4. Samun sakamakon da ya kai matakin da Academy ta kayyade.
5. Kammala cikakken shirin watanni shida.

Muhimmi: Certificate ɗin yana da alaƙa da gwamnati, kuma kowanne zai kasance da Unique Verification Number da QR Code.

📝 BAYANIN RAJISTA

Registration: ₦10,000

Kuɗin Makaranta:

- Basic: ₦2,000/wata
- Intermediate: ₦3,000/wata
- Advanced/Professional: ₦5,000/wata

💳 HANYAR BIYA

Name: NOVACHAIN ACADEMY LTD
Account: 6999531401
Bank: Moniepoint MFB

⚠️ A tabbatar sunan account ya kasance NOVACHAIN ACADEMY LTD kafin biyan kuɗi.

📲 TURA SHAHADAR BIYA

A tura Receipt/Proof of Payment ta WhatsApp: 09135800666

A haɗa da:

- Cikakken suna
- Lambar waya
- Gmail/Email
- Passport Photograph
- Matakin karatu

Bayan tabbatar da bayanan ɗalibi da biyan kuɗi, Academy za ta aika Registration Confirmation.

⚠️ MUHIMMIN GARGAƊI

Ba mu da wani account da muke karɓar kuɗi da sunan Academy bayan wanda aka wallafa a sama.

Ku shiga Telegram Channel ɗinmu domin ku kalli shirye-shiryenmu da s**a gabata, tare da samun sabbin shirye-shiryen da za mu gudanar nan gaba, ta hanyar wannan link: https://t.me/NovaChainBA

NOVACHAIN BLOCKCHAIN ACADEMY
20/08/2026

Assalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatuhu.🚨 LIVE SESSION NA MUSAMMAN! 🚨Gobe, Alhamis, 20 ga Agusta 2026, in Allah Ya ...
19/08/2026

Assalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatuhu.

🚨 LIVE SESSION NA MUSAMMAN! 🚨

Gobe, Alhamis, 20 ga Agusta 2026, in Allah Ya yarda, za mu kasance tare da ƙwararren masanin Cybersecurity, Mahmud Galadanci II, domin tattauna wani muhimmin batu da ya shafi tsaro a duniyar Web3.

🎙️ MAUDU’I:
Cybersecurity Challenges in the Web3 Era
Kalubalen Tsaron Yanar Gizo a Zamanin Web3

👤 SPECIAL GUEST SPEAKER

Cybersecurity Professional
CEO — Cyber Boost Consultancy
Red Team Specialist
SOC Analyst, Cybersecurity Trainer

🏛️ HOST

NovaChain Blockchain Academy

👤 FOUNDER / MAIN INTERVIEWER

Founder — NovaChain Blockchain Academy

🎤 CO-HOST 1 / MODERATOR

Head of Partnership & External Relations — NovaChain Blockchain Academy

🎤 CO-HOST 2 / MODERATOR

Head of Human Resources — NovaChain Blockchain Academy

🔐 ABUBUWAN DA ZA A TATTAUNA:

🔹 Menene Cybersecurity, kuma me ya sa yake da muhimmanci a zamanin Web3?
🔹 Manyan barazanar tsaro da masu amfani da Web3 ke fuskanta
🔹 Hacking, Phishing, Scams da sauran hare-haren yanar gizo
🔹 Hanyoyin kare kai da Digital Assets daga hare-haren yanar gizo
🔹 Shawarwari daga ƙwararren Cybersecurity Professional
🔹 Tambayoyi da amsoshi kai tsaye daga mahalarta

📅 RANA: Alhamis, 20 ga Agusta 2026
🕘 LOKACI: 9:00 na dare
📍 WURI: X Space —

🚨 KADA KU BARI A BA KU LABARI!

Ku shiga Telegram Channel ɗinmu domin ku kalli shirye-shiryenmu da s**a gabata, tare da samun sabbin shirye-shiryen da za mu gudanar nan gaba, ta hanyar wannan link: https://t.me/NovaChainBA

NovaChain Blockchain Academy
19/08/2026

🛒⛓️ BLOCKCHAIN + KASUWANCIShin ka taɓa tunanin yadda Blockchain zai iya sauya yadda muke kasuwanci?Blockchain na iya tai...
19/08/2026

🛒⛓️ BLOCKCHAIN + KASUWANCI

Shin ka taɓa tunanin yadda Blockchain zai iya sauya yadda muke kasuwanci?

Blockchain na iya taimakawa wajen samar da tsarin kasuwanci mai waɗannan abubuwa da za mu lissafo...

🔹 Ƙarin aminci — bayanan mu'amala suna da sauƙin tantancewa.
🔹 Tsaro — ana iya kare bayanan mu'amala ta hanyar fasahar cryptography.
🔹 Sauƙin bin diddigin kaya — daga inda aka samar da kaya har zuwa hannun mai amfani.
🔹 Smart Contracts — yarjejeniyoyin kasuwanci na iya gudana ta atomatik bisa sharuddan da aka tsara.

Wannan yana nuna cewa Blockchain ba na Cryptocurrency kaɗai ba ne.

Kasuwanci, banki, logistics, supply chain da sauran fannoni na iya amfana da wannan fasaha.

🎓 NovaChain Blockchain Academy

Muna koyar da fasahar da ke gina makomar tattalin arzikin dijital.

Join Now 👇
https://t.me/NovaChainBA

SHIRIN FARA REGISTRATIONAssalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatuhu.Alhamdulillah, muna farin cikin sanar da ɗalibai da...
19/08/2026

SHIRIN FARA REGISTRATION

Assalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatuhu.

Alhamdulillah, muna farin cikin sanar da ɗalibai da masu sha’awar karatu cewa gobe Alhamis, 20 ga Agusta 2026, za a fara Registration a NovaChain Blockchain Academy.

A yanzu haka, Sakataren NovaChain, M. Auwal Baggo, ya yi cikakken bayani kan yadda tsarin Registration zai kasance, da sauran muhimman tsare-tsaren Academy.

Domin jin cikakken bayani da fahimtar yadda Registration ɗin zai gudana, muna gayyatar ku da ku shiga Official Telegram Channel ɗinmu mai suna NovaChain Community, domin sauraron cikakken bayani ta hanyar wannan link: https://t.me/NovaChainBA

REGISTRATION IS LOADING… 99%

Ku kasance cikin shiri.

NovaChain Blockchain Academy
Africa's Hub for Blockchain & Web3 Education, Training the next generation of Blockchain & Web3 innovators.

Mun gode da goyon bayanku.

NovaChain Blockchain Academy
19/08/2026

🧠🌐 WANENE KAI A DUNIYAR DIJITAL?A duniyar da fasaha ke ci gaba da sauya yadda muke rayuwa, Digital Identity na zama wani...
18/08/2026

🧠🌐 WANENE KAI A DUNIYAR DIJITAL?

A duniyar da fasaha ke ci gaba da sauya yadda muke rayuwa, Digital Identity na zama wani muhimmin ɓangare na rayuwarmu.

Amma ka taɓa tambayar kanka:

🔹 Wanene kai a duniyar dijital?
🔹 Wa ya mallaki bayananka?
🔹 Yaya za ka tabbatar da cewa kai ne kai?
🔹 Kuma ta yaya za ka kare sirrinka da bayananka?

Blockchain da Web3 suna kawo sabbin hanyoyin da za su iya taimakawa wajen tabbatar da Digital Identity, ownership, privacy da tsaro.

A NovaChain Blockchain Academy, muna ganin cewa fahimtar wannan sabon zamani ba zaɓi ba ne, ilimi ne da zai taimaka maka ka fahimci makomar duniya.

🌐 The Future Is Digital.
Understand It. Own Your Knowledge.

🎓 NovaChain Blockchain Academy

Join Now 👇
https://t.me/NovaChainBA

🌐 KADA KA MAKARA A WEB3!Duniya tana tafiya cikin sauri zuwa wani sabon zamani na fasaha da tattalin arzikin dijital.Web3...
17/08/2026

🌐 KADA KA MAKARA A WEB3!

Duniya tana tafiya cikin sauri zuwa wani sabon zamani na fasaha da tattalin arzikin dijital.

Web3 na buɗe sabbin hanyoyin da za su ba mutane damar ƙirƙira, kasuwanci, mallaka da kuma shiga cikin tsarin dijital na gaba.

Amma abu mafi muhimmanci shi ne: ilimi.

Ba sai ka jira Web3 ta zama ruwan dare ba kafin ka fara fahimtarta. Ka fara yanzu, ka fahimci Blockchain, Crypto, Smart Contracts, DeFi da sauran ginshiƙan wannan sabuwar fasaha.

🚀 Kada ka makara a Web3. Fara koyo tun yau.

🎓 NovaChain Blockchain Academy
Maɓuɓɓugar Ilimi ce yau, wadda za ta bada dama gobe.

🔥Join Now 👇
https://t.me/NovaChainBA

– Novachain Blockchain Academy

🌍 MAKOMAR KUƊI TA SAUYA!Duniya tana shiga wani sabon zamani na tattalin arziki. Fasahar Blockchain ba wai ta shafi Crypt...
16/08/2026

🌍 MAKOMAR KUƊI TA SAUYA!

Duniya tana shiga wani sabon zamani na tattalin arziki. Fasahar Blockchain ba wai ta shafi Cryptocurrency kaɗai ba ce; tana sauya yadda ake tafiyar da kuɗi, mallaka, kasuwanci da samar da sabbin hanyoyin samun dama.

💡 A yau, fahimtar Blockchain na iya zama muhimmin ilimi ga matashi da ke son fahimtar makomar tattalin arzikin dijital.

Daga Digital Assets zuwa Decentralized Finance (DeFi), daga Smart Contracts zuwa Web3, sabbin damarmaki suna ƙaruwa ne kullum.

🎓 NovaChain Blockchain Academy na kawo wannan ilimi kusa da kai, cikin sauƙi da fahimtar da za ka iya amfani da ita.

Kada ka jira makomar ta zo.
Ka koyi abin da zai gina ta. 🚀

– Novachain Blockchain Academy

🔥Join our Telegram channel 👇
https://t.me/NovaChainBA

Address

Area 11
Abuja

Telephone

+2347037281665

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when NovaChain Blockchain Academy posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to NovaChain Blockchain Academy:

Shortcuts

Share