Sagir Auta global link

Sagir Auta global link official Communication And good work

09/02/2026
Logo Poster design sticker Da Sauransu Duk Wanda yakeso Yayi Magana Kai tsaye Akan Farashi Mai Sauki
21/10/2025

Logo Poster design sticker Da Sauransu Duk Wanda yakeso Yayi Magana Kai tsaye Akan Farashi Mai Sauki

Ga abubuwa 5 da bai dace ka dora ba a online 👇1. Sirrin Kanka da Iyali – kamar adireshin gida, lambar katin banki, takar...
31/08/2025

Ga abubuwa 5 da bai dace ka dora ba a online 👇

1. Sirrin Kanka da Iyali – kamar adireshin gida, lambar katin banki, takardun sirri (ID, BVN, password), ko duk wani bayani da zai iya sa kai cikin haɗari.

2. Hotuna ko Bidiyo Masu Ƙasƙantar da Kai – irin su hoton da zaka yi nadama daga baya, ko wanda zai iya ɓata maka suna idan mutane s**a gani.

3. Abubuwan da Basu Da Gaskiya – labarai ko bayanai marasa tushe (fake news), saboda suna iya jawo matsala da rikici.

4. Maganganun da Zasu Ɓata Mutunci – cin zarafi, kalaman kiyayya, ko abu da zai jawo rikici da mutane ko hukumomi.

5. Shirin da Kake Yi na Musamman – kamar tafiyarka ko inda zaka je kafin kayi, saboda yana iya baiwa masu cuta damar bin sawunka.

👉 Ka tuna: Duk abin da aka dora online baya saurin bacewa, koda ka goge

JIYA DA YAU: Wa yasan gobe banda Allah....Shine mamallakin kamfanin Assiddiq Textile attajirin matashi ana masa lakabi d...
29/08/2025

JIYA DA YAU: Wa yasan gobe banda Allah....

Shine mamallakin kamfanin Assiddiq Textile attajirin matashi ana masa lakabi da Dangoten Sokoto.

Address

Mpape Abuja
Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sagir Auta global link posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share