Engr Jaji Bala

Engr Jaji Bala Just to save my family details

Alhamdu lillahi ala kulli hali.
18/08/2021

Alhamdu lillahi ala kulli hali.

03/07/2020

PHONE ENGINEERING

07/01/2020

ARGUNGU

14/12/2018

Masha ALLAHU

13/11/2017

An Ba Wa Dalibai Kyautar Awakai A Jihar Katsina

Jaridar Katsina Post Hausa ta ruwaito cewa a ranar Asabar 11 ga watan Nuwamba ne Kwamishinar Ilimin jihar Katsina Farfesa Halimatu Sa’adiya Idris ta kaddamar da raba awakan kiwo a makarantar Sakandaren koyon harshen Larabci ta yan mata dake Dutsinma GGASS Dutsinma.

A lokacin da take kaddamar da awakan ga daliban, kwamishinar ta bayyana cewa, gwamnatin jihar Katsina ta zabo wasu makarantun Sakandare guda 20 a duk fadin makarantun shiyoyin Katsina guda uku domin fara raba masu awakan.

Ta bayyana cewa wannan shirin zai taimaki dalibai wajen samun sakamako mai kyau wajen cinye darasin koyon kiwon dabbobin gida wato Animals House Boundary, tare kuma da karfafawa dalilan samun sana’ar dogaro da kai ta kiwon dabbobin gida musamman ga daliban da suke zaune a karkara.

Daga karshe Kwamishinar ta yi godiya ga gwamnan jihar Katsina Aminu Bello Masari bisa kulawar da yake bai wa ma’aikatar Ilimi wajen ba su duk abubuwan da suke bukata domin ciyar da Ilimin jihar gaba

25/09/2017
24/09/2017

Address

Tudun Wada Argungu
Argungu

Telephone

+2348035396950

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Engr Jaji Bala posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share