Auwal Ibrahim Bumsa

Auwal Ibrahim Bumsa Such Is Life

In dai kana bukatar haske a dunia da lahira, Matsayi da alkairi, nutsuwar zuciya, Dan’uwa ka guji shirka, ka mika wuya g...
29/08/2025

In dai kana bukatar haske a dunia da lahira, Matsayi da alkairi, nutsuwar zuciya, Dan’uwa ka guji shirka, ka mika wuya ga Allah.

Game da shirka Ubangiji Ya mana kashedi
Yana gayawa Ma’aiki ﷺ Ya sanar da mu.
“Hakika kuma an yi maka wahayi Kai da wadanda s**a gabace ka cewa: “Tabbas idan ka yi shirka lallai aikinka zai baci, kuma tabbas za ka kasance daga cikin asararru.
“A’a’ Allah kadai zaka bauta wa, ka kuma kasance daga masu godiya.”
Qur’an (Az-zumar 65/66)

Babu abin da babu a taskar Allah, Kar ka biyewa tarkon bokaye da matsafa, da wasun mu suke bi. babu abin da za su iya yima face su kaika su baro. Allah yafi kusa damu.

Ubangiji (SWT) Ya fada a Qur’ani
“Kuma idan bayiNa sun tambaye ka game da Ni, to Ni kusa Nake (da su) ina amsa kiran mai kira Idan ya kiraye Ni. to su amsa Mini nawa kiran, kuma su yi imani da Ni. don su Shiryu.” Qur’an (Al-Bakara 186)

Ubangiji Ka shiryar da mu da zuri’armu. Amin.
Barkanmu da Jumu’ah. &

Ka tsarkake zuciyarka, Kada ka nufi kowa da sharri. Domin shi sharri mai dawowa ne.Ka roki Allah duk wata bukatarka ta a...
05/05/2023

Ka tsarkake zuciyarka, Kada ka nufi kowa da sharri. Domin shi sharri mai dawowa ne.

Ka roki Allah duk wata bukatarka ta alkairi Shi Ne mai mabudin duk wata kofa ta alkairai.

Karka gajiya Idan bukatar bata biya da wuri ba, Ubangiji Jallah Wa Alah Shĩ ne Mafi alherin masu tsarawa. Yana jin rokonmu tun Yana cikin zuciyarmu kafin yazo harshenmu.

‘Yan uwa mai dogaro ga Allah bai tabewa.

Barkanmu da Juma’a &

Address

Bumsa Ward Gulani LGA
Bajoga

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Auwal Ibrahim Bumsa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share