Abbakar Sadeek

Abbakar Sadeek ka zama mai Kiyaye sirrinka, Domin Abokin da kake kallonsa Amini Qila shima fa yana da Amini 👬

Kana Tashi daga Bacci Cikin dare kaga Wannan Hallitu a kanka yazakai.?
10/06/2026

Kana Tashi daga Bacci Cikin dare kaga Wannan Hallitu a kanka yazakai.?

Ki tashi da safe kiga danki yayi Miki haka 🙆Me zaki masa...?? 😂😂
10/06/2026

Ki tashi da safe kiga danki yayi Miki haka 🙆

Me zaki masa...?? 😂😂

Wannan Shi Ake Nufi Da Kin Zama Ni Nazama Kẹ́.
10/06/2026

Wannan Shi Ake Nufi Da Kin Zama Ni Nazama Kẹ́.

10/06/2026

Yadda muka tashi lafiya, Allah yasa mu wuni lafiya, Allah kasa nutsuwa a zuciyar mu, da gamsuwa da abin da ka tsara mana.

Gaskiya Auwal ka bamu mamaki🥲🥹 Wato irin Cin Amàñàŕ da mutane masu Halin irin Auwal da suke yi yafi Taba Zuciyar wanda a...
09/06/2026

Gaskiya Auwal ka bamu mamaki🥲🥹 Wato irin Cin Amàñàŕ da mutane masu Halin irin Auwal da suke yi yafi Taba Zuciyar wanda aka yiwa 🥹💔

Na farko shide Auwal Mutum ne gashi mai k**ala, Wanda mun sani Dashi aka dunga tashi fadi Wajen Ganin Annaimowa maimuna Hakk!ñtà kuma ta samu 'yanci,

Har ta kai ga Sun Auri Juna, Saide kuma kash Son Zuciya ya shigo ciki yayinda ya nuna Fuska biyu,

Waje Musa Ciki Fir auna🥹 Ko da yake dama Ance baza kasan Asalin mutum waye shi ba sai Randa ya Samu Abun duniya, Tabbas kuma mun gani,

Tambaya❓
Aganinku mai yasa Auwal yay Haka, tunanin da kowa yake masa ya canja❓

Wacce matsala ce dama-dama a cikinsu?
08/06/2026

Wacce matsala ce dama-dama a cikinsu?

A Cikin Jerin Mazan Da Maimuna Ta Aura A Film Din Kaddara Wanne Yafi Dama-Dama?
08/06/2026

A Cikin Jerin Mazan Da Maimuna Ta Aura A Film Din Kaddara Wanne Yafi Dama-Dama?

Duk da cewa Film ne, amma a zahiri Auwal bai kyauta ba, ko kadan bai dace ace Auwal ya zama maci amana ba duba da irin h...
08/06/2026

Duk da cewa Film ne, amma a zahiri Auwal bai kyauta ba, ko kadan bai dace ace Auwal ya zama maci amana ba duba da irin halayyarsa kafin a bashi kulawa da dukiyar maraya...

Tun jiya nake fushi da Auwal, ji nake k**ar in tafi Unguwar Gadonkaya in k**a Auwal nayi masa dukan tsiya...

Meyasa Director film din Kaddara zai sanya Auwal aikata irin wannan babban lamari mara kyau, a farko an nuna Auwal a matsayin kamilin mutum mai taka tsan tsan da duniya kuma kawai daga bashi kulawa da dukiyar maraya sai ya juye ya koma mutumin kawai...

Auwal baka kyauta ba, abun daka aikata zai dade yana bibiyarka a rayuwar film...

Na tsani Auwal ...

An kurewa acting gudu a nan wajen 😢💔Jarumi Prithviraj a fim din The GOAT Life.Darasi ne fal cikin wannan kafcen.
07/06/2026

An kurewa acting gudu a nan wajen 😢💔

Jarumi Prithviraj a fim din The GOAT Life.
Darasi ne fal cikin wannan kafcen.

07/06/2026

😂😂😂😂😂😂

Address

Katsina

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abbakar Sadeek posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Abbakar Sadeek:

Share