09/02/2026
LIKITAN ZUCIYA
• *Yake yar uwata ki tabbatar Wanda zaki aura yana sonki ne dan ALLAH badan kyanki ko wata sura takiba, domin duk lokacin da wannan abin ya gushe, zai wulaƙantar dake.*
• _*Ki tabbatar da bamai binmata bane, bamai son mata bane, domin namiji mai son mata wata rana ƙawarki zatazo yabi bayanta yaci amanarki.