Shuaibu DR.SAS

Shuaibu DR.SAS DON'T TELL PEOPLE YOUR PLAN, SHOW THEM YOUR RESULTS

23/04/2026

✅Ga kuma wata addu'a nan mai karfi sosai itama daga Manzon Allah ﷺ take

أَعُوذُ بكَلِمَاتِ ��للَّهِ التَّامَّاتِ الَّتِي لَا يُجَاوِزُهُنَّ بَرٌّ ولَا فَاجِرٌ مِنْ شّرِّ مَا خَلقَ، وبَرَأَ وَذَرَأَ، ومِنْ شَرِّ مَا يَنْزِلُ مِنَ السَّمَاءِ، وِمنْ شَرِّ مَا يَعْرُجُ فِيهَا، ومِنْ شَرِّ مَا ذَرَأَ فِي الأَرْضِ، ومِنْ شَرِّ مَا يَخْرُجُ مِنْهَا، وِمنْ شَرِّ فِتَنِ اللَّيْلِ وَالنَّهَارِ، ومِنْ شَرِّ كُلِّ طَارِقٍ إِلَّا طَارِقاً يَطْرُقُ بْخَيْرٍ يَا رَحْمَنُ

A'ūzu bikalimãtil lahittãmmatil latī lã yujawizuhunna barruw walã fãjirum min sharri ma khalaq, wa bara'a wa zhara'a, wa min sharri ma yanzilu minas sama'i, wa min sharri ma ya'aruju fiha, wa min sharri ma zhara'a fil ardi, wa min sharri ma yakhruju minha, wa min sharri fitanillaili wannahari, wa min sharri kulli dãriqin illa dãriqan yadruqub khairin ya rahmãn. (Musnadu Ahmad juzu'i na 3 shafi na 419..)

19/04/2026

🚨 MAZA KU LURA: GA ABUBUWAN DA KE HANA KU YIWA MATA CIKI!⚠️ GA MANYAN DALILAN DA KE HANA KU YIWA MATAN KU CIKI👇

1. 🔻 Karancin Maniyyi (Low s***m count)
• Idan maniyyi bai isa ba, wahala ake samun hadi da kwai
• Ana kiran sa oligos***mia

2. ❌ Matsalar motsin maniyyi (Poor motility)
• Maniyyi baya iya motsawa yadda ya kamata zuwa mahaifa

3. ⚠️ Lalacewar siffar maniyyi (Abnormal morphology)
• Maniyyi baya da siffa mai kyau don yin hadi

4. 🦠 Cututtuka (Infections)
• Kamar su STIs (gonorrhea, chlamydia) na iya lalata maniyyi

5. 🔥 Zafi a maraina (Testicular heat)
• Yawan zafi (tight clothes, laptop a cinyar jiki) na rage inganci

6. 🍺 Shan taba da giya
• Yana rage karfi da yawan maniyyi

7. ⚖️ Hormonal imbalance
• Rashin daidaiton hormones kamar testosterone

8. 🧬 Matsalar jijiyoyin maraina (Varicocele)
• Jijiyoyi suna kumbura, suna hana samar da maniyyi mai kyau



✅ ABUBUWAN DA YA KAMATA NAMIJI YA YI

🥗 1. Cin abinci mai gina jiki
• ‘Ya’yan itatuwa, kayan lambu, kifi, kwai
• Zinc & Vitamin C suna taimakawa

🚶‍♂️ 2. Yin motsa jiki
• Yana kara lafiyar jiki da hormones

🚭 3. Gujewa taba da giya
• Su na lalata maniyyi sosai

😴 4. Samun isasshen hutu
• Barci mai kyau yana taimakawa hormones

🧊 5. Gujewa zafi a maraina
• Kada a sanya kaya masu matse jiki sosai

🏥 6. Duba likita
• A yi s***m analysis domin sanin matsala



📌 A TAKAICE

Idan namiji baya iya sa mace ciki, galibi matsalar na daga:
👉 maniyyi ne (yawa, motsi, siffa)
👉 ko kuma rayuwa da halaye

✔️ Gyara rayuwa + ganin likita = karin damar samun ciki

16/04/2026

🔱 IDAN SUNANKI AMINA:TO GANAN LAMBAR RUHINKI 👉 6

​Idan sunanki AMINA, to kura kunne ki ji asirin da k**e dauke da shi wanda watakila har yau ba ki sani ba. Ilimin Hisabi da Falaki ba abin wasa ba ne; lissafi ne na lambobi da taurari wadanda suke juya akalar rayuwar dan adam da izinin Allah.
​Bayan mun tace sunan AMINA a ma'aunin bincike, adadinsa ya fito mana 96. Idan muka raba wannan adadin domin fito da Lambar
​🔢 1. LAMBAR RUHINKI: 6
​Wannan lamba ce ta musamman wadda take karkashin ikon tauraron Zuhura (Venus). Wannan shi ne asirin yadda rayuwarki take:
​📖 2. ZURFIN HALINKA DA KADDARARKA
​✨ Kwarjinin Halitta: Amina, kina da wani irin kwarjini da sanyin rai wanda yake jan mutane gare ki. Koda ba kya magana, mutane suna jin dadin zama dake. Allah ya baki baiwar ado da tsafta; kina kyamar datti ko wuri a hargitse.
​Ginshikin Gida: Ke macen kirki ce mai son iyali. Kina da kokarin ganin kowa ya ji dadi a karkashin inuwarki. Amma kiyi hattara, yawan tausayinki yana sanya mutane su rinka amfani dake suna cutar dake.
​💰 Arzikin Hannu: Lambar 6 tana nuna cewa kina da "Hannun jali". Duk abin da kika taba na harkar neman kudi, akwai albarka a cikinsa. Amma matsalarki daya: Kudin ba sa zama a hannunki, domin kina son kyautata wa kanki da mutane.
​ 3. KALUBALE DA MAKIYA
​Saboda tauraronki na "Zuhura" mai sanya haske da jin dadi, Amina tana da yawan makiya mata wadanda suke kishin yadda mutane suke son ta.
​Hange: Suna kokarin toshe miki farin jini ta hanyar maganganun baki ko hassada. Idan kika ji kanki yana yawan ciwo ko kina jin kasala ba gaira ba dalili, to tauraronki ne yake fuskantar farmaki.
​📿 4. SIRRIN NASARA DA ZIKIRI
​Domin wannan lambar taki ta 6 ta rinka haskawa tana bude miki kofofin arziki:
​Ranar Sa'a: Juma'a (Friday). Wannan ita ce ranarki ta musamman.
​Launuka: Fari (White da Ruwan Madara (Cream). Wadannan launuka suna sanyaya dabi'arki.
​Zikirin Budi: Ki rinka yawaita karanta "YA LADIFU" sau 129 ko "YA WAHHABU" sau 14.
​Babban Sirri: Tunda muna ci

15/04/2026

KARATUN HISABI GA MASU KOYO DAGA TUSHE.
Yakamata kowa ya tsaya ya fahimta domin zai taimaka maka idan ka fahimta, ba se kana bin mutane kana a temaka a fitar maka ba.

Ka tara adadin sunanka dana mahaifarka, seka riga kwashe 12 har abinda ya rage daga 1 ne zuwa 12.
Misali: Salisu adadin sunansa 1031, mahaifiya Saratu adadinta 267. Jimla 1298, Idan an riga kwashe 12 karshe 1 ce ragowa, kaga burujin gidan 1 shine Himlu.

Idan 1 ce saura👇
1- HIMLU:
Dabiarku Nari.
Tauraronku Murikha (Nahisi).
Ranarku Talata.

Idan 2 ce saura👇
2- SAURU:
Dabiarku Turabi.
Tauraronku Zuhratu (Sa'idi).
Ranarku Jumu'a.

Idan 3 ce saura👇
3- JAUZA'A
Dabiarku Hawa'i.
Tauraronku Udaridu (Mumtajizi).
Ranarku Laraba.

Idan 4 ce saura👇
5- SURDANU
Dabiarku Ma'i.
Tauraronku Qamar (Sa'idi).
Ranarku Litinin.

Idan 5 ce saura👇
5- - Asauka:
Dabiarku nari
Tauraronku Shamsu (Sa'idi).
Ranarku Lahadi.

Idan 6 ce saura👇
6- SUMBULAT:
Dabarku Turabi.
Tauraronku Udaridu (Mumtajizi).
Ranarku Laraba.

Idan 7 ce saura👇
7- MIZANU:
Dabiarku Hawa'i.
Tauraronku Zuhratu (Sa'idi).
Ranarku Jumu'a.

Idan 8 ce saura👇
8- AQARABU:
Dabiarku Ma'i.
Tauraronku Murikha (Nahisi).
Ranarku Talata.

Idan 9 ce saura👇
9- QAUSU:
Dabiarku Nari.
Tauraronku Mushtari (Sa'idi).
Ranarku Alhamis.

Idan 10 ce daura👇
10- JADYU:
Dabiarku Turabi.
Tauraronku Zuhal (Nahisi).
Ranarku Asabat.

Idan 11 ce saura👇
11- DALWU:
Dabiarku Hawa'i
Tauraronku Zuhal (Nahisi).
Ranarku Asabat.

Idan 12 ce saura👇
12- HUTU:
Dabiarku Ma'i.
Tauraronku Mushtari (Sa'idi).
Ranarku Alhamis.

Abduollah ✍️

📢 ATTENTION 📢Sabuwar waya? Ko tsohuwar waya tana damunka?Ni Shuaibu zan taimaka maka 👇✔️ Full phone setup✔️ App installa...
02/04/2026

📢 ATTENTION 📢

Sabuwar waya? Ko tsohuwar waya tana damunka?

Ni Shuaibu zan taimaka maka 👇

✔️ Full phone setup
✔️ App installation
✔️ WhatsApp & Gmail setup
✔️ Files transfer & flashing

💯 Aiki mai kyau
⚡ Within few minutes
💰 Farashi mai rahusa

📍 Location: (wunti container)

📞 09035282734

👉 Inbox ko Call yanzu

19/02/2026

Acire maka subsidy, a ciwo maka bashi, kuma a ƙaƙaba maka haraji.
kuma 2027 ka zaɓi Tinubu. Sannu Tumatiri 🍅

🌙 ALFIJIR NA HUDOWA: 5:42 AM Don haka a dakatar da sahur: 5:30 AMWannan na nufin idan kana son yin sahur, ka tabbatar ka...
18/02/2026

🌙 ALFIJIR NA HUDOWA: 5:42 AM
Don haka a dakatar da sahur: 5:30 AM
Wannan na nufin idan kana son yin sahur, ka tabbatar ka kammala cin abinci da shan ruwa kafin 5:30 na safe, domin bayan wannan lokaci ana shiga lokacin shirin sallar Asuba.
Allah ya karɓi ibadunmu 🤲
Ya sa mu dace da azumi lafiya da imani.

Nan da gobe kasa zata koma hannun masu kankara 😂😂
17/02/2026

Nan da gobe kasa zata koma hannun masu kankara 😂😂

Address

SMS Village Container
Bauchi

Telephone

+2349035282734

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Shuaibu DR.SAS posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share