Magani da Ikon Allah

Magani da Ikon Allah Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Magani da Ikon Allah, Business service, Yelwan Tudu Baffajo Road bauchi behind jumu, at masjid, Bauchi.

Muna bada maganin dayashafi masalolin jinnu hawan jini zuciya da ciwon kafa da sauransu,Anemu A yelwan tudu bauchi Don Karin bayani, Akira wannan number 08088739376

19/03/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Yareem Ontop Ahmad Abdullahi, Hauwa Yakubu, Bala Nabayala Jikamshi, Madeenah M. Yaro, Yahaya Isah Yahaya Isah

18/07/2023

ASLM DAFATAN KOWA YANA LAFIYA, INSHAA ALLAHU MUNDAWO DAGA SAWON LOKACIN DA A KADAINA JINMU

02/06/2022

ASLM MAGANIN SHAKUWA GANYEN AYABA AKIRBE AHADA GISHIRI asha sau uku arana

24/09/2021

ASLM JAMA,A GA MAGANIN CIWAN HAKORI SAIWAR DUHUWA AHADA DA KANWA AJIKA ANA KURKURA BAKI SAU BAKWAI.

14/08/2021

Allah kakaremu duniya da lahira

01/08/2021

Muna rokon Allah yabiya mana,bukatunmu

22/05/2021

Aslm maganin karfin mazakuta,sassakin dashi da saiwansa,adaka garin akwaba daruwa ashafa amazakuta.

02/04/2021

Assalamu,alaikum yan"uwa da abokan arziki kwana dayawa, kunjishiru. Zamucigaba da kawo muku magunguna na gaskiya, saboda Allah.

08/12/2020

Maganin ciwon ciki saiwar magaryar kura da jangauta adaka aringa sa garin aruwan dumi anasha.

30/11/2020

Aslm maganin infection na mata asami saiwar dundu ajika ana sha safe da yamma kwana bakwai

Address

Yelwan Tudu Baffajo Road Bauchi Behind Jumu, At Masjid
Bauchi
122

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Magani da Ikon Allah posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Magani da Ikon Allah:

Share