AGIBAS-Hausa

AGIBAS-Hausa Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from AGIBAS-Hausa, Business Center, Agibashausa, Bauchi.

Zabi daya kawai..Kuyi following na AGIBAS-Hausa
02/05/2026

Zabi daya kawai..
Kuyi following na AGIBAS-Hausa

Farar Mace ko Bakar Mace?Kuyi following na AGIBAS-Hausa
02/05/2026

Farar Mace ko Bakar Mace?
Kuyi following na AGIBAS-Hausa

Kuyi Following na AGIBAS-Hausa
02/05/2026

Kuyi Following na AGIBAS-Hausa

Ni dai na ga zomo 10 anan kaifa?Kuyi following na AGIBAS-Hausa
02/05/2026

Ni dai na ga zomo 10 anan kaifa?
Kuyi following na AGIBAS-Hausa

... Ya Allah ka albarkace mu da farin ciki anan duniya da kuma lahira, Ameen ya Allah. Following na AGIBAS-Hausa
02/05/2026

... Ya Allah ka albarkace mu da farin ciki anan duniya da kuma lahira, Ameen ya Allah. Following na AGIBAS-Hausa

02/05/2026
Zaka iya soyayya da Hajiya? Kuyi Following na
28/10/2025

Zaka iya soyayya da Hajiya? Kuyi Following na

KAJI RABO: Wata Mata Yar Shekaru 36 Ta Bayyana Yanda Yaro Ɗan Shekara 17 Ya Dirka Mata CikiWata mata mai shekaru 36 a du...
10/09/2025

KAJI RABO: Wata Mata Yar Shekaru 36 Ta Bayyana Yanda Yaro Ɗan Shekara 17 Ya Dirka Mata Ciki

Wata mata mai shekaru 36 a duniya ta bayyana irin damuwar da take ciki bayan samun juna biyu daga ɗan makwabcinsu mai shekaru 17.

A cewarta, mijinta ya rasu tun da dadewa, amma ta ci gaba da zama a gidan saboda ’ya’yanta da kuma wasu dalilai na iyali. Yaron da ake magana a kai shi ne ɗan aiken ta, wanda ke yawan kawo mata taimako a harkokin gida, ciki har da gyaran wutar lantarki idan ta samu matsala.

Matar ta ce ita da kanta ta fara nuna sha’awa ga yaron, inda daga bisani s**a fara mu’amala ta ɓoye, lamarin da ya wuce kusan shekara guda suna saduwa ba tare da wani tsoro ko shakkar samun ciki ba.

Sai dai yanzu ta ce an shafe watanni biyar tana rashin al’ada, inda bayan ta je asibiti likita ya tabbatar mata da cewa tana ɗauke da ciki na kusan wata hudu.

Ta bayyana cewa ta yi ƙoƙari da addu’a domin cikin ya zube, amma hakan bai faru ba. Saboda haka, yanzu ta yanke shawarar tunkarar iyayen yaron domin sanar da su halin da ake ciki.

Matar ta ƙara da cewa idan iyayen yaron s**a ƙi karɓar wannan lamari, tana shirin kai maganar kotu domin a duba hakkinta da kuma makomar cikin da take ɗauke da shi.

Kuyi following dina

Address

Agibashausa
Bauchi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AGIBAS-Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share