Madubin Zamani

Madubin Zamani Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Madubin Zamani, Business Center, Madubinzamani, Bauchi.

Ko Na Mutu Ban Yarda A Ce Za A Saka Ranar 2 Ga Watan Muharram, Wato Ranar Da Aka Haife Ni, Domin A Dinga Yi Min Mauludi ...
30/11/2025

Ko Na Mutu Ban Yarda A Ce Za A Saka Ranar 2 Ga Watan Muharram, Wato Ranar Da Aka Haife Ni, Domin A Dinga Yi Min Mauludi Ba, Wasiyyar Marigayi Sheik Dahiru Bauchi.

Kuyi Following na:
Madubin Zamani

Rariya

DA DUMI DUMI: Sak**akon ya ta kurawa Yan Bindiga da fallasa Asirinsu Kotun Tarayya ta Yankewa Magajin Ali kwara Hukuncin...
25/11/2025

DA DUMI DUMI: Sak**akon ya ta kurawa Yan Bindiga da fallasa Asirinsu Kotun Tarayya ta Yankewa Magajin Ali kwara Hukuncin Zaman gidan yari na Tsawon Shekara 45.

Sai dai Wata ƙungiya mai suna Arewa Youth Ambassadors (AYA) ta buƙaci Gwamnatin Tarayya da kuma hukumomin tsaro da su gaggauta sakin Shehu Musa Aljan, wani jarumi daga Arewa da ya shahara wajen taimaka wa jami’an tsaro yaki da ’yan bindiga, masu garkuwa da mutane da sauran miyagun laifuka a yankunan Arewa.

AYA ta bayyana cewa Shehu Musa Aljan ya shafe shekaru yana aiki kafada da kafada da jami’an tsaro.

Ƙungiyar ta jaddada cewa duk da haɗarin da yake fuskanta, Aljan ya taka rawar gani wajen tarwatsa ƙungiyoyin ta’addanci da dawo da zaman lafiya a yankuna masu fama da tashin hankali.

A watan Disamba 2019, rahoton AYA ya nuna cewa Aljan ya bi sawun wasu ’yan bindiga a hanyar Abuja–Kaduna, inda ya k**a wasu daga cikinsu tare da ceto shanu sama da 1,000 da aka sace a yankin Rijana.

Haka kuma ya kwato mak**ai ciki har da, Bindigogin AK-47, AK-49, da Sauran bindigogi da dama, da kuma Dubunnan harsasai

Rahoton ya kara da cewa ’yan bindigar sun yi ƙoƙarin ba shi Naira Miliyan 2 domin ya barsu su tsallaka gadar Kaduna da shanun, amma ya ƙi amincewa.

Aljan ya sha bayyana adawarsa da tattaunawa da ’yan bindiga, yana mai cewa ba abin yarda ba ne domin ba su da gaskiya ko mutunci

An k**a shi, an gurfanar da shi, daga ƙarshe kuma aka yanke masa hukuncin shekaru 45 a gidan yari.

Me zaku Iya Cewa?

Ni Yarima Ina Farin Ciki Da Zuwan Annabi Muhammad ( S.A. W) kuyi Following na Madubin Zamani   kuyi sharing zuwa groups....
15/11/2025

Ni Yarima Ina Farin Ciki Da Zuwan Annabi Muhammad ( S.A. W) kuyi Following na Madubin Zamani kuyi sharing zuwa groups....

Kalli Hotuna: An k**a Wasu Kiristoci a Jos, ciki hadda ma’aikacin coci da Daukar ‘yan uwansu dan a basu kudin Fwansa
15/11/2025

Kalli Hotuna: An k**a Wasu Kiristoci a Jos, ciki hadda ma’aikacin coci da Daukar ‘yan uwansu dan a basu kudin Fwansa

Ya Allaah Duk wanda yake da Hannu Wajen Jefa 'yan Nigeria cikin Quncin Rayuwa, Ya Malikul Mulki Kajefoshi Cikin Talakawa...
11/11/2025

Ya Allaah Duk wanda yake da Hannu Wajen Jefa 'yan Nigeria cikin Quncin Rayuwa, Ya Malikul Mulki Kajefoshi Cikin Talakawan Shima.
Dan Allah Dan ANNABI Yan Uwa
Kuce Ameen. Kuyi sharing zuwa groups.
Kuyi Following na Madubin Zamani

TIRKASHI: Matar Aure ta k**a mijinta da ƙanwarta uwa ɗaya uba ɗaya suna goge raini a gadon aurentaWata mata mai aure ta ...
07/11/2025

TIRKASHI: Matar Aure ta k**a mijinta da ƙanwarta uwa ɗaya uba ɗaya suna goge raini a gadon aurenta

Wata mata mai aure ta shiga tashin hankali bayan ta k**a mijinta yana lalata da ƙanwarta uwa ɗaya uba ɗaya a cikin dakinta na aure. Lamarin ya faru ne lokacin da matar ta dawo gida cikin dare bayan matsalar motar da ta faru a hanyarta ta dawowa daga gaisuwar mutuwa a Falgore.

Matar ta ce ta yarda ta bar ƙanwarta a gida tare da mijinta saboda tana da imani da halinta, kasancewarta yarinya mai kamun kai da rashin hulɗar samari. Sai dai da ta dawo cikin dare ba tare da sanar da mijinta ba, sak**akon wayarta ta mutu ta ƙare chaji, ta tarar da su kwance tsirara a gadonta, ƙanwarta na kwance akan kirjinsa suna barci basu ma san da shigowarta ba.

A cewar matar, tun daga wannan lokaci ta yanke hukunci a zuciyarta cewa aurenta ya kare. Amma har yanzu mijinta ya ƙi sakin ta, duk da cewa watanni uku kenan tana gida ta ki komawa saboda al’amarin.

Iyayenta sun dinga matsa mata ta bayyana musabbabin rikicin, amma tana jin tsoron sanar da su gaskiyar al’amari saboda mahaifiyarta na fama da hawan jini. Ta ce tana cikin ruɗani, tunaninta kawai yana dawo mata da hoton rana ta k**a su a gadonta, wanda hakan ke kara mata ciwo da tsana ga mijinta da ƙanwarta.

Tana neman shawarwari da tallafi don sanin matakin da ya dace ta bi na doka, tsaro, da yadda za a iya sanar da dangi cikin hankali ba tare da cutar da lafiyar mahaifiyarta ba.

YANZU-YANZU: Zamu aikata abin da sai Najeriya ta yi nadamar kashe Kiristoci a kasar — Inji Donald TrumpShugaban Amurka, ...
06/11/2025

YANZU-YANZU: Zamu aikata abin da sai Najeriya ta yi nadamar kashe Kiristoci a kasar — Inji Donald Trump

Shugaban Amurka, Donald Trump, ya yi barazanar ɗaukar matakan soji da sauran matakai a kan Najeriya idan har gwamnati ba ta dakatar da kashe-kashen da ake zargin ana yi wa Kiristoci a ƙasar ba.

A cikin wani gajeren jawabi da ya wallafa a dandalin sa na siyasa da bidiyo, Trump ya bayyana cewa ya sake sanya Najeriya a matsayin ƙasa mai “Country of Particular Concern” (CPC) — wata tanadi daga dokar Amurka wadda ake amfani da ita ga ƙasashen da ake zargi da aikata ko yarda da munanan take-take na ‘yancin addini.

Trump ya ce “Kiristanci na fuskantar barazana” a Najeriya, inda ya jaddada zargin cewa kungiyoyin ‘yan ta’adda masu tsattsauran ra’ayi ne suke da alhakin “mummunan kisan mutane” da ake zargin yana faruwa a wasu yankuna. Ya kuma bayyana cewa Amurka ba za ta zauna ta kalle ba idan har irin wadannan laifuka s**a cigaba.

Shugaban ya umurci Ma’aikatar Yaƙin Amurka (Pentagon) da ta fara shiri don yiwuwar ɗaukar matakan soja, tare da yin nuni cewa za a iya dakatar da taimakon ƙasa-da-ƙasa ga Najeriya idan an ci gaba da kashe-kashen.

Haka kuma, Trump ya nemi Majalisar Dokokin Amurka ta gudanar da bincike cikin gaggawa kan rahotannin kisan Kiristoci; ya ambaci sunayen wasu ‘yan majalisa da ya ce za su jagoranci aikin binciken. Wani daga cikin waɗanda aka ambata shi ne wakilin Riley Moore, wanda ya fito fili ya yaba da matakin.

Masana da dama da s**a bi sahun wannan jawabi sun yi gargadi cewa kalaman Shugaban za su iya tsananta dangantakar diflomasiyya tsakanin Amurka da Najeriya, tare da haifar da ƙarin tashin hankali a yankin idan har aka kai matakan fan-fanni. A halin yanzu, hukumomin Najeriya ba su fitar da cikakken martani ba kan wannan sanarwa.

Me zaku iya cewa?

DDL Hausa

In sha Allah Azumin Gobe Alkhamis Ga wadanda Allah Ya ba Iko. It's Sunnah to Fast Tomorrow Thursday. May Allah Accept Fr...
05/11/2025

In sha Allah Azumin Gobe Alkhamis Ga wadanda Allah Ya ba Iko. It's Sunnah to Fast Tomorrow Thursday. May Allah Accept From Us.

Ya Allah Kasa duk Wanda ya Rubuta sunan Ka kwaya Daya Tak 1.Allah Kasa wannar shine Sanadiyar sa shigan Aljannatul Firda...
05/11/2025

Ya Allah Kasa duk Wanda ya Rubuta sunan Ka kwaya Daya Tak 1.

Allah Kasa wannar shine Sanadiyar sa shigan Aljannatul Firdausi Amin ya hayyu ya Qayyum 🙏.

Ni dai Allahu .

Wanan addua anawa yara ita don haka kar kuyi wasa da yiwa yayanku ita musanman ku dora hannunku akan kirjinsu sai kuce:I...
05/11/2025

Wanan addua anawa yara ita don haka kar kuyi wasa da yiwa yayanku ita musanman ku dora hannunku akan kirjinsu sai kuce:

Idan yarinya mace za kuyiwa sai kuce:
اللَّهُمَّ اغْفِرْ ذَنْبَهَا وَطَهِّرْ قَلْبَهَا وَحَصِّنْ فَرْجَهَا
Allahumma-ghfir zanbahāla, wa tahhir qalbaha, wa ḥassin farjaha.

Ya Allah Ka gafarta mata zunubanta, Ka tsarkake zuciyarta, Ka kiyaye al’aurarta.

Idan namiji ne sai kuce:

اللَّهُمَّ اغْفِرْ ذَنْبَهُ وَطَهِّرْ قَلْبَهُ وَحْصُنْ فَرْجَهُ
Allahumma-ghfir zanbahu, wa tahhir qalbahu, wa ḥasun farjahu.

Ya Allah Ka gafarta masa zunubansa, Ka tsarkake zuciyarsa, Ka kare al’aurarsa.

Idan wa kanku zakuyi sai kuce:
اغْفِرْ ذَنْبِي وَطَهِّرْ قَلْبِي وَحَصِّنْ فَرْجِي

"Allahumma-ghfir zanbi, wa tahhir qalbi, wa hassin farji

Ya Allah ka gafarta min zunubaina, ka tsarkake zuciyata, ka kiyaye al’aurata. Mace ko Namiji.

Haka mace zata iya yiwa mijinta wanan adduar domin neman tsare shi daga aikata zina.

Allah ya tsare mu baki daya.

Address

Madubinzamani
Bauchi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Madubin Zamani posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share