Habu Yusuf Andamali fan's

Habu Yusuf Andamali fan's Love you our fan's

Gulani local Government NEPA is on process💪💪💪
10/03/2022

Gulani local Government NEPA is on process💪💪💪

Friendship for ever
09/02/2022

Friendship for ever

Alhamdullah Masha Allah 🤸Gwamna Mai Mala Buni ya amince da hawan babur (mashin) mai kafa biyu a yankunan Yobe zone B da ...
11/01/2022

Alhamdullah Masha Allah 🤸Gwamna Mai Mala Buni ya amince da hawan babur (mashin) mai kafa biyu a yankunan Yobe zone B da C bayan dawowar zaman lafiya a jahar Yobe.

Gwamnan ya sanar da hakan ne a yau, a fadar sarkin Nguru a yayin da yaje jajantawa masarautar bayan iftila'in gobara ta kone Kasuwarsu.

Gwamna Mai Mala Buni ya cigaba da cewa Gwamnatinsa ta amince da hakan ne don nemawa masu kananan karfi sauki rayuwa: musamman manoma masu zuwa gona akan ababen hawa; 'yan kasuwa masu zuwa cin kasuwanni akan ababen hawa; kananan ma'aikatan Gwamnati; matasa masu zuwa Makarantu ko wuraren sana'a da sauransu.

Zone B. sune kananan hukumomin:
**. Potiskum
**. Fune
**. Nangere
**. Fika.

Zone C. sune kananan hukumomin:
*. Gashua
*. Jakusko
*. Machina
*. Yusufari
*. Nguru
*. Karasuwa.

👇
Sharuɗan hawa Babur (mashin mai kafa biyu) k**ar yadda Mai bawa Gwamna shawara akan tsaro ya fitarda.

1. Za'a hau tsakanin karfe shida na safe zuwa shida na yamma. 👂

2. Babu yin sana'ar Achaba 👂

3. matakin zai hau ne shi kadai (babu goyo) ko dan uwanka ko abokinka ko matarka Ko buduruwanka kai kadai. 😄

ka tabbatar mashin naka tana da takardan asali, shaidar regista da hukumar YOROTA kafin kayi amfani da ita. 👂

4. ko wani babur za'a hau tane a cikin karamar hukuma ɗaya ba tare da ta tsallaka wata karamar hukuma ba. 👂

5. Duk mai babur da aka k**a shi ya dauki fasinja ko dan uwansa za'a hukuntashi Kamar yadda doka ta tanadar. 👂

6. Ba'a yarda kaje wani local government ba da babur naka.

Jami'an tsaro zasu cigaba da bibiya don tabbatar da anbi dokokin Kamar yadda aka tsara. Duk wanda aka k**ashi ya karya dokan za'a hukuntashi Kamar yadda doka ta tsanadar.

Muna bada hakuri mutanin zone A. Insha Allah kukara hakuri kwananan za'a sanarda naku Yan geidam da yunusari tsundamu suna korofi bamusu adalce ba muna kira ka gwannati Hon. Mai Mala buni mai alfarma Mai adalce ya duba lamarin suma tsuna bukata abasu Dama🙏🙏

Sing By Habu YusuHabu HussainilaHabu Yusuf BularafaHabu Yusuf Bularafa

Inna lilahi was Inna illaihi Raji un we really miss one of our lovely brother whose is studying at India may your gentle...
05/01/2022

Inna lilahi was Inna illaihi Raji un we really miss one of our lovely brother whose is studying at India may your gentle soul rest in peace 😭😭😭 brother GalGaladima Bulama BularafalGaladima Bulama BularafalGaladima Bulama Bularafa

Life is dynamic I hope to you noticed this my people❤️❤️❤️
05/01/2022

Life is dynamic I hope to you noticed this my people❤️❤️❤️

05/01/2022

Love you all my fan's by Andamali care ❤️❤️💪

Address

Bularafa Ward GULANI LOCAL GOVERNMENT AREA
Bularaba

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Habu Yusuf Andamali fan's posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Habu Yusuf Andamali fan's:

Share