Mkabuzahra's caps

Mkabuzahra's caps Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Mkabuzahra's caps, Business Center, Geidam.

Yanzu duk duniyar da s**a waye hk suke, Allah ya sa mu gane wannan karatun
20/02/2026

Yanzu duk duniyar da s**a waye hk suke, Allah ya sa mu gane wannan karatun

🧵 Mkabuzahra's Caps Official Group 👑  Ana son hular hannu mai kyau, tsari da kyan gani? To ga damar shiga official group...
01/08/2025

🧵 Mkabuzahra's Caps Official Group 👑
Ana son hular hannu mai kyau, tsari da kyan gani? To ga damar shiga official group É—in Mkabuzahra's Caps!

📌 Muna tallata sabbin hula
📷 Muna saka hotunan ready-made da custom design
💰 Farashi mai sauƙi
🎯 Ga masu son order kai tsaye

Shiga group É—in yanzu domin:
✅ Ganin sabbin design
✅ Yin oda kai tsaye
✅ Kasancewa cikin masu samun sabbin updates da rangwame

👇 Danna nan ka shiga 👇
[ https://chat.whatsapp.com/JktekYFJuX91UuxQt2djve ]

| | | |

🧵 Mkabuzahra's Caps - Zanen Hular Hannu na Musamman! 👑Muna ɗinka hular hannu masu kyau da kyan gani. Kowane hula ana yin...
28/07/2025

🧵 Mkabuzahra's Caps - Zanen Hular Hannu na Musamman! 👑

Muna ɗinka hular hannu masu kyau da kyan gani. Kowane hula ana yin sa da zaren DMC ko MKOKE, cikin tsari da ƙira na musamman.

✨ Design na musamman
🪡 Zane mai ɗorewa
💰 Farashi mai sauƙi
🚚 Aika ko’ina a cikin Nigeria

📦 Ready-made hula suna nan ga masu buƙatar fakaka!

Farashi:
- Yawudi (DMC): ₦35,000
- Yarwa (MKOKE): ₦25,000

📌 Za a fara da 50% kafin a dinka, a gama sai a biya saura.

📞 Tuntuɓi Mkabuzahras:
Call ko WhatsApp: 09079661986
📩 DM yanzu don yin oda!

Ba zanga zanga kadai muke yi wa wannan tsarin ba, ko wane hula ma anayi mata.  Dinkin yarwa yana daukan 15 to 17 days ka...
27/07/2025

Ba zanga zanga kadai muke yi wa wannan tsarin ba, ko wane hula ma anayi mata.
Dinkin yarwa yana daukan 15 to 17 days kafin agama shi.
Yawudi yana daukan 1+ month

Zanga zanga É—inkin kasuwa munayin sa 35k

Dm
09079661986 WhatsAp/ call

Address

Geidam

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mkabuzahra's caps posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Mkabuzahra's caps:

Share