Muhammed bukar yobe

Muhammed bukar yobe Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Muhammed bukar yobe, Business service, Damaturu.

Gwamna Mai Mala Buni ya fara gina katafaren cibiyar kasuwanci na zamani a garin Damaturu mai suna 'Yobe City Mall Center...
19/12/2023

Gwamna Mai Mala Buni ya fara gina katafaren cibiyar kasuwanci na zamani a garin Damaturu mai suna 'Yobe City Mall Center'.

Cikin aniyarsa na bunƙasa kasuwanci domin samar wa dubban mutanen Jihar Yobe ayyukan yi da faɗaɗa hanyoyin samar wa Gwamnati haraji, mai girma Gwamnan talakawa kuma jajirceccen Gwamnan Jihar Yobe, H.E Hon. Mai Mala Buni ya, CON, ya fara gina katafariyar cibiyar kasuwanci na zamani 'City Mall Center' a cikin garin Damaturu.

City Mall Center wata ƙayacecciyar cibiya ce na kasuwanci na zamani wanda ake sayar da kayan masarufi da na amfanin gida mai ɗauke da gingima-gingiman kantuna, ofishin jami'an tsaro, banki, gurin yin fakin ɗin motoci da sauransu.

A Najeria, a Jihohi irin Niger, Kwara, City Mall center tana taka rawar gani sosai musamman wajen sanar wa ɗaruruwan mutane ayyukan yi, samar wa haraji, arahan kaya da haɓaka ƙimar abokan ciniki a harkar kasuwanci.

Yobe City Mall Center ta samu kekkyawar fasali daga kamfanin mai kwangilan .

Za'a ayi ta k**ar haka:

• Gingima-gingiman shaguna 50 (gami da zanen kaya)

Gidajen abinci,

Wurin wasan yara.

•Wurin hutu,

• Silima na allo na zamani

•Tsarin kwandishan na tsakiya.

• Wurin parking din motoci,
Da sauransu.

Da fatan k**ar yadda a fara lafiya, muna rikon Allah yasa a gama lafiya.

📷 BY KKashim Nabadi Garin Alkali

An k**a ɗan Najeriya bisa zargin safarar hodar ibilis a SaudiyyaKarin bayani -
08/05/2023

An k**a ɗan Najeriya bisa zargin safarar hodar ibilis a Saudiyya

Karin bayani -

Labarai da rahotonnin abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya

Rikici yabarke sakanin hausawa mazaunin garin bayelsa state da yan garin
27/04/2023

Rikici yabarke sakanin hausawa mazaunin garin bayelsa state da yan garin

24/04/2023

Masha allah

Address

Damaturu

Telephone

+2347010171313

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Muhammed bukar yobe posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share