04/09/2026
🕌 TUNATARWARMU TA YAU — JUMU’A
💧 Ka yi sadaƙa da ruwa, watakila shi ne aikin da zai zamo maka haske a ranar da za ka fi buƙatar alheri.
'Yan uwa Musulmi, a kowace Jumu’a muna ƙoƙarin samar da ruwa domin masu alwala, domin sauƙaƙa musu gudanar da ibadarsu.
https://whatsapp.com/channel/0029VbBikUtHFxP1B1Pq9Q0W