Muhammad seer khan

Muhammad seer khan Good business product

ABIN MAMAKI : wannan ita ce rijiyar filin  Hudaibiyya, da Annabi Muhammad ﷺ da Sahabbansa su sha ruwa a cikinta, ba shan...
11/08/2025

ABIN MAMAKI : wannan ita ce rijiyar filin Hudaibiyya, da Annabi Muhammad ﷺ da Sahabbansa su sha ruwa a cikinta, ba shan ruwan ne babban abin mamaki ko hoton rijiyar ba,

Wani lamari na mu'ujizar Manzon Allah ya faru a rijiyar wanda irin haka bai taba faruwa ba a tarihin Duniya, ga yadda lamarin ya faru,

Manzon Allah na buqatar ruwan alwala ga qishin ruwa ya dame su matuka tare da dabbobinsu.

Lokacin da Annabi Muhammad SAW ya leka ciki rijiyar sai ya tarar ta kusa kafewa. Sai Annabi Muhammad s.a.w ya sanya gorarsa a cikin rijiyar ya roki Allah Nan take ruwan ya fara karuwa har sai da Sahabbai kusan dubu 1400 zuwa 1500 su sha ruwan ya ishe su tare da dabbobinsu, - Allah ya karawa Annabi Daraja. Idan wannan tarhi ya maka da dadi ka taya mu yada Alheri shima sadaka ce inji Manzon Allah S a w.
Sign ✍️by MTD

Smile 😊
06/11/2024

Smile 😊

Allah ya Bada iKon zuwa Ameen( 08028555897)
21/03/2022

Allah ya Bada iKon zuwa Ameen
( 08028555897)

Sauki da rangwame shine taken namu abokai
21/03/2022

Sauki da rangwame shine taken namu abokai

Address

Sabun Grn Dayi
Dayi

Telephone

+2348028555897

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Muhammad seer khan posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Muhammad seer khan:

Share