04/07/2026
Wannan shine mahaifina. Ina rokonku daku sashi a cikin adduarku Allah ya sabunta rahama gareshi da sauran muminai masoya Manzan Allah S A W, Allah ya jaddada rahama garesu 🙏
Fatan alkairi agareku yan uwa da abokan arziki inayiwa kowa fatan alkairi ���
Dan Rimi A
Fagge
Be the first to know and let us send you an email when Junaidu lawan adamu kuru posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.
Send a message to Junaidu lawan adamu kuru: