Al-Hikmah Communication Center Dabai.

Al-Hikmah Communication Center Dabai. Sauƙi ! Sauri !! Da Kuma Aminci !!! Sai Al-Hikmah Dabai

New Arrivals 🤳📞Available for sale
30/08/2025

New Arrivals 🤳📞

Available for sale

30/08/2025
Tallata Sabuwar Hajar Mu...Muna Farin Cikin Sanar Da Abokan Cinikayyar Mu Cewa Mun Samar Masu Da Nagartattun Wayoyin Zam...
13/06/2024

Tallata Sabuwar Hajar Mu...

Muna Farin Cikin Sanar Da Abokan Cinikayyar Mu Cewa Mun Samar Masu Da Nagartattun Wayoyin Zamani Kirar Keypad, Don Bukatunku Na Yau Da Kullum, Wanda Zasu Tallafi Android/iPhone Da Muke Amfani Dasu.

Akwai Su Iri Daban-daban,Techno, Itel, Maxfone, Oale, Da Villaon Sai Wacce Ka Zaɓa, Rikon Chaji Kam Abin Sai Madallah. Kuma duk A Farashi Mai Sauki.

Battery 🔋 ✅
Sound 🔊 ✅
Network 📶✅
Capacity 🤳✅

Muna Da Power Bank Na Company Itel Da Oraimo Masu Inganci.

Zaku Iya Samun Mu A Shagon Mu Dake Kofar Gidan Alhaji Chindo, Opposite Nasiru Bakoshi Provision Store, Babban Titin Kofar Fada, DABAI.

Zaku Iya Tuntubar Mu Kai Tsaye Ta Wannan Lambobin Ko Kuma Sakon WhatsApp: 09014141202, 08162270225.

Allah Ya Bamu Sa'a. Aameen
Sai Kunzo!!!

Taqabballahu minna wa minkum.Eid Mubarakum💚Al-Hikmah Communication Center Dabai.
10/04/2024

Taqabballahu minna wa minkum.

Eid Mubarakum💚
Al-Hikmah Communication Center Dabai.

It’s the relentless courage to keep going that defines your story. 💪MTN Nigeria
28/11/2023

It’s the relentless courage to keep going that defines your story. 💪

MTN Nigeria

Bismillah……Barka Da Zuwa Shafin Al-Hikmah Communication Center Dabai. Muna Chajin Waya Da Other Electronics Da Suke Buka...
27/11/2023

Bismillah……

Barka Da Zuwa Shafin Al-Hikmah Communication Center Dabai.
Muna Chajin Waya Da Other Electronics Da Suke Bukatar Chaji, Muna Saida Kayan Waya Irin Su Fashion Cover, Keypad Case, Charger, Universal, Battery, Da Sauran Kayayyakin Waya………

Ba Iya Nan Muka Tsaya Ba Muna Yin POS Service, Airtime Da Data Akan Farashi Mai Sauƙi Duk Saboda Jin Daɗin Customers.

Muna Buɗe Account Na OPAY Da MONIEPOINT For FREE, Kuma Muna Bada ATM CARD Na Moniepoint.

Akwai Consultation Service Da Muke Wanda Shima FREE Muke Yinsa Idan Wata Matsala Ta Sami Wayar Ka Amma Ba Gyara Bane. Matsala Wacce Ta Shafi Internet Settings Da Phone Settings Baki Ɗaya.

Location: Kofar Gidan Alhaji Chindo Opposite Nasiru Bakoshi Provision Store, DABAI.

Zaku Iya Tuntubar Mu Kai Tsaye Ta Wannan page Ɗin Namu, Ko Kuma Sakon Email: [email protected]

WhatsApp: 09014141202, 08162270225

Allah Ya Bamu Sa'a. Aameen

Mun Gode!!!

Address

Dabai, Danja Local Government
Funtua
831102

Opening Hours

Monday 23:00 - 17:00
Tuesday 23:00 - 17:00
Wednesday 08:00 - 23:00
Thursday 08:00 - 23:00
Friday 08:00 - 23:00
Saturday 08:00 - 23:00
Sunday 08:00 - 23:00

Telephone

+2349014141202

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Al-Hikmah Communication Center Dabai. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Al-Hikmah Communication Center Dabai.:

Share