Bin Usman Computer & Business Center Funtua.

Bin Usman Computer & Business Center Funtua. We do internet browsing, online applications, online registrations, results checking, photostat, lamination, binding, computer upgrading & software instal.

TapSwap Mining๐Ÿ‘Œ TapSwap tamkar Notcoin da aka kammala yake. Kamar yanda Notcoin ya samu goyon bayan TON blockchain, haka...
05/04/2024

TapSwap Mining

๐Ÿ‘Œ TapSwap tamkar Notcoin da aka kammala yake. Kamar yanda Notcoin ya samu goyon bayan TON blockchain, haka TapSwap ya samu goyon bayan Solana blockchain, kuma dai munsan karfi da kwarewa na team din Solana. Ganin yanda Notcoin ya samu karbuwa ga miliyoyin mutane a fadin duniya, hakan zai iya zama tamkar gasa tsakanin TON blockchain da Solana, idan kuwa hakane, akwai kyakkyawan fatan samun alkhairi da TapSwap. Kamar Notcoin, TapSwap shima a telegram ake yinsa

Yanda Ake Rijistar TapSwap

1๏ธโƒฃ Ku taba link dake kasa, zai mayar daku telegram dinku ๐Ÿ‘‡

https://t.me/tapswap_bot?start=r_697234939

2๏ธโƒฃ Ku taba START domin fara mining, zakuga sun baku 2500. Farko zakuga cewa duk tabawa daya suna baku 1, sannan kuma iya 500 suke baku a kowanne session.

3๏ธโƒฃ Daga kasa akwai icons guda 5, bari nayi bayaninsu daya bayan daya:

๐Ÿ—ฃ Na farko shine wajen da zaku dauki referral link dinku domin gayyatar wasu dashi.

๐Ÿคผ Na biyu wajen tasks ne. Akwai tasks da zakuyi ku samu samada 500,000. Ku tabbatar kunyi wayannan task.

๐Ÿ… Na uku wajen mining ne.

๐Ÿ”ฅ Na hudu wajen boosting domin kara gudun mining.

๐Ÿ’ข Na karshe wajen statistics ne. A wajen zakuga adadin mutanen da suke mining na TapSwap da kuma adadinsa da akayi mining.

ABUN DANA FAHIMTA.....Sun sake bude TRADE domin bawa kowa damar da zai fara cinikayyar Notcoin dinsa idan yana bukatar h...
13/03/2024

ABUN DANA FAHIMTA.....

Sun sake bude TRADE domin bawa kowa damar da zai fara cinikayyar Notcoin dinsa idan yana bukatar hakan, sai dai sun fara budewa wadanda suke da Notcoin miliyan goma zuwa sama....

Kasuwar a cike take yanzu, don haka zaka ga suna saka maka GET BACK IN 5MIN zuwa nan gaba komai zai zama normal din da duk sanda kake bukatar siye ko siyar da Notcoin zaka shiga Pre Market kayi hada hadarka...

Sannan ya kamata a fahimta an fara wannan hada hadar ne kafin ayi official launching anan gaba,

https://t.me/notcoin_bot?start=r_574167_6155210

Allah ya bamu sa'a

06/03/2024

Yan uwa ku daure kuyi wannan it's legit. Jiya na fara kuma da kayi registration xaka claiming coins dinka every 5 minutes, XRP ne suke badawa kullun suna bada 0.6$ in tier earning, xaa samu 0.6 x 30 = 18$ a month kenan.

Ga link nan ga wanda xaiyi registration ๐Ÿ‘‡๐Ÿพ

Kana Dannawa Kana Salatin Annabi Riba Kan Riba Ga lada Ga dollar Waiyoo daษ—i ๐Ÿ’ฐAVA-COIN Kamar NOT-COIN Yake dole Sai Kana...
04/03/2024

Kana Dannawa Kana Salatin Annabi Riba Kan Riba Ga lada Ga dollar Waiyoo daษ—i ๐Ÿ’ฐ

AVA-COIN Kamar NOT-COIN Yake dole Sai Kanada Telegram Kana Shiga Cikin Wannan Link din Kai Tsaye Zai Kaika Cikin Telegram ๐Ÿ‘‡๐Ÿผ๐Ÿ‘‡๐Ÿผ

https://t.me/avagoldcoin_bot?start=4889f3e2cf84f684f5fb

Zaice Kai Start

Kanayi Zasu Turoma Wannan Messenger din Kamar Haka ๐Ÿ‘‡๐Ÿผ๐Ÿ‘‡๐Ÿผ๐Ÿ‘‡๐Ÿผ

Welcome via a friend's invite! ๐ŸŽ‰
Your gold mining journey starts now.
Tap "๐Ÿ’ฐ Start Game ๐Ÿ’ฐ" to dive in!

Saika Taba inda Aka Rubuta ๐Ÿ’ฐStart Game ๐Ÿ’ฐZai Nunama Wannan Hoton dana Saka Kan Wannan Wajan Mai Alamar Kwandala da Aka Rubuta GOLD ๐Ÿช™

Kan wajan Zaka dinga Dannawa Duk Dannawa daya Zasu Baka Point Guda 1 duk Wanda Yai Rajista da Link Dinka Kuma Zasu Baka Point Guda 25k Amman Ana Bukatar Koda Yaushe Ka dinga Dannawa

idan Ka Tara Guda 400k Zaka iya Juyashi Nan Take Ya Koma USDt 65 ๐Ÿ’ฐKuma Ka Tura Duk inda Kakeso

USDT 65 Kwatankwacin Kudin Najeriya 100k Ina lefi Ace Ko a, Wata daya Ka Samu Wannan Bare Kuma Ka dage Ko Sati bazakai ba Zaka iya Samu

Usman Maza

Gold is where you find it.

Wannan sabon mining ne ko wata daya baiyi ba. Kuma a kullum daya zaka samu, total supply dinsa kadan ne. Ko First halvin...
04/03/2024

Wannan sabon mining ne ko wata daya baiyi ba. Kuma a kullum daya zaka samu, total supply dinsa kadan ne. Ko First halving ba suyi ba. Muna cikin bibiyar su domin samun update, kuma abun dadi ma babu wani ads a cikin shi.

Sunada wani Airdrop da suke yi, a Telegram bot nasu, idan ka gama task nasu zasu baka link kaje airdrop wallet naka kayi claiming. Amma gaskiya bana bada shawara ayi claim a yanzu. Saboda gas fee kusan 0.009 BNB Kusan $3.5. A barshi zuwa nan gaba.

Ga Link nan na sauke application nasu a Google Plalay Store ๐Ÿ‘‡

https://bgoldnetwork.page.link/MVam

Wajen referral code gashi nan kasa domin samun kyautar 3BG token.

Referral Code:๐Ÿ‘‡

BGBISHIR30255

Allah ya bamu dacewa.

Hi! I am Sharing with you this Free B Gold App which rewards you with real-time BKG Tokens that you can convert into Mainnet. Use My link to register and get Extra BKG Tokens in your wallet.

G NETWORK๐Ÿ”ฅ๐Ÿ”ฅFAKA-FAKA ๐Ÿ”ฅ๐Ÿ”ฅGa wani sabon mining โ›๏ธ mai suna "G-NETWORK" jiya aka fara. Kada ka tsaya wani dogon tunani,yanzu...
04/03/2024

G NETWORK

๐Ÿ”ฅ๐Ÿ”ฅFAKA-FAKA ๐Ÿ”ฅ๐Ÿ”ฅ

Ga wani sabon mining โ›๏ธ mai suna "G-NETWORK" jiya aka fara. Kada ka tsaya wani dogon tunani,yanzu suna badawa da yawa sosai.

Kun dai san yanda tsarin MINING โ›๏ธ yake, wanda s**a register da wuri sunfi samu da yawa kafun a rage yawan rewards.

Da zarar kun danna link din nan zai kai ku PLAYSTORE sai kuyi download din App dinsu.๐Ÿ‘‡

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.minegamma&pcampaignid=web_share

1.ku yi register na gmail da password

2.sai kuje cikin gmail naku kuyi
Verify

3.sai ku dawo cikin app din kuyi login zasu ce ku saka Reffaral Code:

sai ku yi copy wannan code din. ๐Ÿ‘‰

*DHFWQFVAZALEEEL*

ku rubuta ku danna UPDATE shikkenan kun kammala Register saiku fara mining duk bayan 24hours.

Enter Code:

*DHFWQFVAZALEEEL*

Allah ya bamu sa'a

ME KUKE JIRA BAKU FARA MINING ATHENE NETWORK BA??Kuna iya kallon makudan kudin da Athene Network s**ayi raising a shirye...
06/02/2024

ME KUKE JIRA BAKU FARA MINING ATHENE NETWORK BA??

Kuna iya kallon makudan kudin da Athene Network s**ayi raising a shirye-shiryensu na tafiya mainnet kamar yadda s**a fitar da sanarwa mintuna 25 a shafinsu na Twitter

Tsakani da Allah 'yan uwa kar muyi wasa da mining din Athene, kunga an fara cinikin Athene tun kafin ya shiga kasuwa, yanzu haka muna sayan kowani Athene guda daya Naira 10 GEM kuma Naira 2

Manyan Exchangers kusan guda biyar ne s**ayi taron dangi wajen kirkirar Athene, ana hasashen Binance ma zasuyi partnership da Athene

Yadda zaku fara shine: Playstore ko Applestore zaku shiga kuyi searching din "Athene" kuyi Downloading dinsa akan wayoyinku

Ko kuma kubi wannan link din don saukewa akan wayoyinku.

https://play.google.com/store/apps/details?id=network.athene.app

Sai kuyi amfani da wannan referral code din bayan kunyi rajista.

๐Ÿ‘‡๐Ÿผ
*befa67cbf49e*

Yin amfani da referral code din dole ne, gashinan

*befa67cbf49e*

Abu mafi muhimmanci shine yin verification ko KYC hakan ne zai bada damar sayar da ATH ko GEM da aka tara

Allah Ya tabbatar mana da alheri.

Athene Network (ATH) - The leading AI Training System with Intelligent Mining!

29/12/2023
Kuyi sauri kuyi wannan shima mining na telegram ne, kuma anasa ran In sha Allah 5 ga Watan January zaa rufe mining. Sabo...
29/12/2023

Kuyi sauri kuyi wannan shima mining na telegram ne, kuma anasa ran In sha Allah 5 ga Watan January zaa rufe mining. Saboda haka ayi kukari ayi idan da rabo.

Abinda zakuyi shine, xakai/ki following handle nasu a twitter da telegram shikenan sai ku dauko sol Adress naku ku daga any exchanger a saka a ciki zasu tura muku kayan ku ayi yanzu basai anjima ba.

OPEN EX AIRDROPhttps://www.btcs.fan/invite/2nx3x'Yan uwa masu albarka Open Ex (OEX) yana daga cikin airdrop da ya kamata...
24/12/2023

OPEN EX AIRDROP

https://www.btcs.fan/invite/2nx3x
'Yan uwa masu albarka Open Ex (OEX) yana daga cikin airdrop da ya kamata mu maida hankali a kansa wajen yin claiming

Open Ex shine Airdrop na farko da aka fara yinsa a cikin application na Core Satoshi, za'a kammala nan da wata hudu wato a watan April na shekaran da zamu shiga 2024

https://www.btcs.fan/invite/2nx3x

Muna kyautata zato kamar yadda muka samu dunbin alheri a Core zamu samu fiye da haka a Open Ex Insha Allah

Ku yi register da wannan link.

https://www.btcs.fan/invite/2nx3x

ku fara claiming, sannan ku amfani da referral link dinku ku gayyaci wasu karkashinku

Allah Ya sa mu dace

Satoshi is the world's top one free airdrop platform๏ผŒwe will have various outstanding projects and tens of million crypto world residents. Satoshi is connecting high quality projects with mass amount of users, also allowing users to get top project's tokens for free.

16/10/2023

*NITDA Opens Portal for the 2023 3 Million Technical Talent Program (3MTT)*

NITDA has kicked off the long awaited *3 Million Technical Talent Program (3MTT).* The program is designed to train, mentor and find job placements for 3million youths in 3 years._

*Available skills for this phase include:*

-Software Development
-UI/UX Design
-Data Analysis & Visualisation
-Quality Assurance
-Product Management
-Data Science
-Animation
-Artificial Intelligence
-Machine Learning
-Cybersecurity
-Game Development
-Cloud Computing
-Dev Ops

Training is both online and offline with training centers in every state.

Kindly apply please for anyone interested in Tech

https://3mtt.nitda.gov.ng/

_Please share with your loved ones_

15/10/2023

A CALL FOR APPLICATION!

3 MillionTechnical Talent Programme(3MTT)

The Federal Government, through the Ministry of Communications, Innovation, and Digital Economy, has launched the 3MTT programme, targeted at generating a pipeline of technical talents across Nigeria.

In line with the Ministryโ€™s 1%-10%-100% implementation approach, this is a call for application for training providers and interested Nigerians (who want to be trained) for the pilot phase targeting 30,000 tech talents across Nigeria

The programme is a critical part of the Renewed Hope Agenda, aimed at building Nigeria's technical talent backbone to power our digital economy and position Nigeria as a net talent exporter.

Application link: 3mtt.nitda.gov.ng

Selection of Training Providers: 1st Nov 2023

Training Start date: 15th Nov 2023.

Address

Zaria Road, Beside Maska House, Opposite Gidan Kwanoni Funtua.
Funtua
1234

Telephone

2347014111224

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Bin Usman Computer & Business Center Funtua. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Bin Usman Computer & Business Center Funtua.:

Share