M.coffee

M.coffee This page your own lovers of annabi Muhammad (S.A.W)

Happy Eid Mubarak and Happy Friday To Muslims πŸ•ŒπŸ•‹πŸ™πŸ™
13/04/2024

Happy Eid Mubarak and Happy Friday To Muslims πŸ•ŒπŸ•‹πŸ™πŸ™

Alhamdllahi For Everything
07/11/2023

Alhamdllahi For Everything

Ya Ubangiji Allah ka kare Mu daga Sharrin dukkan abin Ζ™i Allah kasa mu yi kyakkyawan karshe🀲
16/09/2023

Ya Ubangiji Allah ka kare Mu daga Sharrin dukkan abin Ζ™i Allah kasa mu yi kyakkyawan karshe🀲

Ya Allah ka kawo mana saukin rayuwa mai albarka kasa mu gama da diniya lapiya
23/07/2023

Ya Allah ka kawo mana saukin rayuwa mai albarka kasa mu gama da diniya lapiya

10/03/2023

ᎨᏁ ᏦᎯ αŽ¨α•αŽ― ᏦᎯ ᎰᎯᎠᎯ
ᎷᎬ ᏁᎯ α’α¬α°α¬αŽΏαŽ―
αŽ·α¬αŽ»αŽ―αŽ·αŽ·αŽ―αŽ α’ α’αŽ―α•α¬αα¬αααŽ―αŽ»

06/08/2022



DUK LOKACIN DA KA SHIGA CIKIN TSANANIN WAHALA DA KUMA DAMUWA, KAR KA MANTA DA ABUBUWAN NAN GUDA BAKWAI:

1. Ka tuna cewa Jarrabawa ce daga Ubangininka, wanda yafi kowa Sonka da Kaunarka.

2. Ka tuna cewa Ubangijinka yayi maka haka ne don ya Kankare maka Zunubanka, ko kuma ya daukaka maka darajarka.

3. Ka tuna cewa an jarrabi Annabawa da Manzanni da Salihan bayin Allah wadanda s**a zo kafin ka.

4. Ka tuna cewa Tun kana cikin mahaifiyarka kafin ta haifeka an riga an rubuta maka duk abinda zaka samu aduniya, da kuma dukkan abinda zai sameka. Mai dadi ko Kishiyarsa.

5. Ka tuna cewar rungumar Qaddara kowacce iri, yana daga cikin Ginshikan Imaninka. Gwargwadon yadda kake rungumar Qaddara, gwargwadon haka imaninka yake.

6. Ka tuna cewar kowanne tsanani yana tare da sauki guda biyu. (Ga lada, ga kuma yayewar tsananin).

7. Ka tuna cewar Allah shine ARHAMUR RAHIMEEN (MAFI TAUSAYIN MASU TAUSAYI) kuma yafi komai kusa dakai, Kuma yafi kowa tausayinka. Kuma zai amsa dukkan rokonka.

Ya Allah ka yaye mana dukkan Tsanani don hasken Alqur'aninka, don Rahamar nan taka wacce ta yalwaci dukkan halittunka Bijahi Rasulillahi (S.A.W)🀲🀲🀲

Address

Gashua

Telephone

+2347084677614

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when M.coffee posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to M.coffee:

Share