Bandar kifi gangariya da inganci

Bandar kifi gangariya da inganci Bandar kifi

23/11/2024

My people ga Banda Mai kyau da inganci sannan ga sauqi sosai duk Wanda ya ke buqata

Muna bada sari ko kwali nawa kake so

Idanma kwali 1 kake so duk zaka iya tuntuba ta

Ga number 09049034326

Kokuma ka joining na group namu na Whatsapp

https://chat.whatsapp.com/HyECv3sqnEs1rPdzsdlGYB

Ina tabbatar maku duk Wanda ya tuntube ni, na tura masa wannan kifi zaiji dadi sannan nasan saiya qara

Allah ya bamu kasuwa Mai albarka

Ina maku tallar Banda ta kifi Banda ce Mai kyau sannan akwai sauqi sosai babu tsada duk mai buqata zai iya yimana magana...
20/11/2024

Ina maku tallar Banda ta kifi

Banda ce Mai kyau sannan akwai sauqi sosai babu tsada duk mai buqata zai iya yimana magana na tabbatar inde ka sayi wannan Banda zaka yabata Kuma zakaji dadinta sosai.

Muna sayarwa ga masu sari sannan muna sayarwa daddaya

Akwai babban kwali Wanda a cikinsa ana samun kwalin maggi 4 shi muna sayarwa 65k

Sannan munada kwalin maggi shi Kuma ana samun pcs 40 zuwa sama a cikinsa shi Kuma muna sayarwa 17000

Allah ya sawa kasuwarmu albarka

Address

Geidam
Geidam

Telephone

+2347088202553

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Bandar kifi gangariya da inganci posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Bandar kifi gangariya da inganci:

Share