25/04/2026
AZMY MULTI-SERVICES 🛠️🛡️
Expert Security & Technical Solutions
Modern Security Solutions for Your Home & Office
Muna samar muku da kyamarori na zamani (CCTV Installation) masu inganci domin kare gidajenku, shaguna, da wuraren ayyukanku.
Me yasa zaka zabi kyamarorinmu?
✅ Multi-Lens View: Tana kallo ta kusurwa daban-daban a lokaci guda.
✅ Night Vision: Tana fito da hoto radau koda a cikin duhu ne.
✅ Remote Monitoring: Zaka iya kallon kowane motsi ta wayarka daga ko ina kake.
✅ Reliability: Kare dukiyarka yana da matukar muhimmanci a gare mu.
📞 Tuntube mu yanzu domin samun naka:
Lamba: 08034767257
Wuri: Hayindaga, Adamawa State.