03/07/2023
Ga mutumin da ya auri kada Wai matarsa ba tada da,a
Victor Hugo Sosa, Magajin garin San Pedro Huamelula a ƙasar Mexico, ya auri kadan ne don gudanar da tsohuwar al'adar da aka shafe shekara 230 ana yi.
Mutanen garin sun yi imanin cewa aure tsakanin mutum da kadan zai kawo alkairai kamar damuna mai albarka da kyakkyawan amfanin gona.