Zamanee cafe & Business Center

Zamanee cafe & Business Center Internet Access, business centre and Services

01/03/2024
Masha Allah
23/11/2022

Masha Allah

Shugaba Buhari ya ƙaddamar da aikin haƙo man fetur a Arewacin Najeriya
https://bbc.in/3gm0xhb

18/09/2022

Da ace haka Malamai zasudinga Yi da ansamu Dan dama-dama

08/09/2022

Da abin sharri ne da labarin yayi nisa yanzu!!!

Ministan sadarwa Sheikh Farfesa Isa Pantami, ya yi nasarar dakatar da shirin Gwamnatin tarayya na ƙara kudin kira, tura sako da Data kan yan Najeriya.

A baya dai Ministar Kuɗi, Zainab Ahmed, ta jaddada kudirin Gwamnatin tarayya na kara wa mutanen Najeriya Kashi Biyar na kuɗin Kira da Data da Sakonni amma ministan sadarwar ya numa kin amincewarsa.

Kowa yayi shiru saboda abin Alkhairi ne yayi, yayinda da akasin haka ne ya aikata da zuwa yanzu an fara aibata shehun Malamin.

Ra’ayin Sani Ahmad Zangina

27/07/2022

Dan tsaya ka saurari wannan bayani

26/07/2022

Gaskiya Malam Daman Muna bukatar Manyan Malamai Irinku, su dinga Samu achikin ADDU'A, ko ALLAH zaiji kammu yatausayamana, yabamu shuwagabanni da zau tausayamana

ALLAH MUNTUBA!
ALLAH MUNTUBA!!!
ALLAH KAJIQANMU

Kun gamsu da JAWABIN Mai NigeriaKun yarda ko akwai Mai Ja akan Bayaninsa
26/07/2022

Kun gamsu da JAWABIN Mai Nigeria

Kun yarda ko akwai Mai Ja akan Bayaninsa

Shugaba Muhammadu Buhari ya ce matsalar tsaro ita ce babban abin da ya sa a gaba.

Nigerian Legent
26/07/2022

Nigerian Legent

Meet the 25-year-old Nigerian athlete who broke World Record!

Tobi Amusan has become the first to win a World Athletics Championship Gold after she won in the women's 100m hurdles.

She broke the record in the Women's Hurdles twice at 12.06seconds and 12.12 seconds and went home with $100,000.

Congratulations to her👏

Proudly Nigerian🇳🇬🙌

📸: Carmen Mandato / Andy Lyons (Getty Images)

Tambaya ga Yan NIGERIA??? Tsohon Nigeria ko Dattijon Nigerian
26/07/2022

Tambaya ga Yan NIGERIA???
Tsohon Nigeria ko Dattijon Nigerian

Ba zan taba sassautawa wajen murkushe 'yan ta'adda ba - Buhari
Karin bayani: https://bbc.in/3oqVmfY

La haula Wala kuwata Illa Billa HANA MASHINE KUMA AKWAI MATSALA WATA SABUWA KENAN!!!?GANAN TURJI: shikadaima kungagara m...
23/07/2022

La haula Wala kuwata Illa Billa

HANA MASHINE KUMA AKWAI MATSALA
WATA SABUWA KENAN!!!?

GANAN TURJI:
shikadaima kungagara magance matsalarsa, Kuma kunaso kuhana masu fita Neman na tuwa, to akwai matsala Gaskiya adai duba indai, Baso kuke TURJI yasamu membobi ba

Gwamnatin Najeriya na duba yuwuwar hana hawa babur

Karin bayani : https://bbc.in/3OqAwrC

Address

Beside Shakkato Filling Station, Barunde Street Gombe
Gombe

Opening Hours

Monday 09:00 - 21:30
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00

Telephone

+2348101010178

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zamanee cafe & Business Center posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Zamanee cafe & Business Center:

Share