Majma'u Anwarul Faida Bolari Gombe Sidi Salisu Siddi

Majma'u Anwarul Faida Bolari Gombe Sidi Salisu Siddi WANNAN SHAFI ZAIKE KAWO MUKU SHIRIN TAMBAYOYI DA AMSA ACIKIN FIQIHUN DARIKAR TIJJANIYYA DUK RANAR LA

GAYYATA! GAYYATA!! GAYYATA!!!
13/03/2026

GAYYATA! GAYYATA!! GAYYATA!!!

الحمد لله عل كل حال
07/05/2024

الحمد لله عل كل حال

11/04/2024
بطاقة دعوة
12/10/2022

بطاقة دعوة

08/08/2022

Allah ka tsinema Yazidu dashi da Magoya bayan Sa
Da duk Wanda baya bakin ciki da kisar gillan da aka yiwa Sayyidina HUSSAIN Jikan Manzon Allah S A W Dan Nana Fadima A S da Imam Aliyu A S
Wallahi Nafsi Fidaka Ya HUSSAIN

(TUNATARWA)  Salam.,  yakai Dan'uwana yau 28 ga Zul-hijjah,  kwanaki biyu ko daya s**a rage Shekarar Hijira 1443 ya Kare...
27/07/2022

(TUNATARWA) Salam., yakai Dan'uwana yau 28 ga Zul-hijjah, kwanaki biyu ko daya s**a rage Shekarar Hijira 1443 ya Kare, kaiwa kanka Hisabi, da me karibaci wannan Shekarar!!! Ta wani bangare kasamu tawaya? Yi kokarin Neman gafarar ubangiji a kan abinda ka'aikata na kuskure, da kuma samun kyewawan sakamako na kyewawan ayyukan da kayo, da adu'ar Neman alkhairan Shekara mai gabatowa, 1444, Allah yasa mushigeta a sa'a musadu da Alkhairan cikinta, Allah ya tsaremu sharrin cikinta, Alfarman Annabi Muhammad Sallallahu alaihi wa alihi wa sallam.
*Copy Maulana Sidi Salisu Siddi Gombe*.

AslmYan'uwa musulmai masoya Shugaba (SAW) *MAULANA SIDI SALISU SIDDI BOLARI GOMBE*Na farin cikin Gayyatarku Zuwa wajen R...
26/04/2022

Aslm

Yan'uwa musulmai masoya Shugaba (SAW)

*MAULANA SIDI SALISU SIDDI BOLARI GOMBE*

Na farin cikin Gayyatarku Zuwa wajen Rufe Tafsirin Alkur'ani mai Girma
Wanda Yake Gabatarwa

*Kamar haka*
*RANA:* yau Talata 26/04/2022

**LOKACI:**09:00pm Zuwa 10:00pm

*WURI:* Masallacin Bayan Gidansa Dake Arewa da AL-MANAS bayan Kasuwar katako bye pass barunde Quaters

*DAN KARIN BAYANI
09011579559*

Allah yakarawa SIDI LAFIYA
07/04/2022

Allah yakarawa SIDI LAFIYA

Aslm yan uwa musulmai *MAULANA SIDI SALISU SIDDI (TAFARKIN SHARIFAN NAJERIYA)*Na farin cikin Gayyatarku Zuwa wajen Tafsi...
02/04/2022

Aslm yan uwa musulmai
*MAULANA SIDI SALISU SIDDI (TAFARKIN SHARIFAN NAJERIYA)*

Na farin cikin Gayyatarku Zuwa wajen Tafsirin Alkur'ani mai Girma

Wanda zai gudana kamar haka:-

*DATE* :2/04/2022
*TIME* : 09:00PM ZUWA 10:00PM
*VENUE* :- Masallacinsa dake Bye pass Arewa da AL-MANAS bayan Kasuwar katako bayan Gidansa

DAN KARIN BAYANI 08148513186=

Address

Bye Pass Barunde Quaters
Gombe
12345678

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Majma'u Anwarul Faida Bolari Gombe Sidi Salisu Siddi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Majma'u Anwarul Faida Bolari Gombe Sidi Salisu Siddi:

Share