20/08/2022
FINA-FINAN ALGAITA DUBSTUDIO_DAGA 2018 IZUWA WANGA SHEKARA TA 2021 GASU AKAS 👇👇👇
FINA-FINAN {2018}
(1). Zazzafa
(2). Chakwalkwalin Chakwakiya
(3). Bakin Rijiya
(4). Sarkin Soyayya
(5). Jami'in Sirri
(6). Burin Zuciya
(7). 'Yan Uku
(8). Mayaudari
(9). Siyasa Da Akida
(10). Mizani
(11). Birnin Tarihi
(12). Gadar Zare
(13). Ikon Sharri
(14). Taqadari
(15). Kauna Biyu
(16). Sansanin Artabu
(17). Jami'an Takife
(18). Jan Wuya
(19). Malin fita ta 6
(20). Bakar Aniya
(21). Mazantaka
FINA-FINAN {2019}
(1). Jami'in Kariya
(2). Chakwakiya mai Zafi
(3). Kafcen Fansa
(4). Sababi
(5). Damben Maza
(6). Hikaya
(7). Dambu
(8). Kwarin Gwiwa
(9). Komar Hukuma
(10). Ja Gaba
(11). Dodon Su
(12). Sarkin Ruwa
(13). Tartsatsi
(14). Gagare
(15). Zafin Hannu
(16). Dan Adam Butulu
(17). Munna Mazari
(18). Uwar Watsi
(19). Sharrin Cikin Gida
(20). Zakarar Gasa
FINA-FINAN {2020}
(1). Daurin Talala
(2). Tsagera
(3). A Kafta
(4). Zaki
(5). Karar Kwana
(6). Malin fita ta 7
(7). Dan Rigima
(8). Kukan Kura
(9). Ruwan Kibau
(10). Tiyagas
FINA-FINAN {2021}
(1). Gareji
(2). Sadaukin Yaki
(3). Gatsali
(4). Kwamushesu
(5). Fashin Magarkama fita ta 1,2,3 & 4
(6). Jagora
(7). Amanar Talaka
(8). Kaifin Fansa
(9). Sojan Takife
(10). Garwashi
(11). Al'makashi
(12). Taraliya
(13). Tarnaqi
(14). Runduna
(15). Kangara
(16). Zamani
(17). Karfin Jari
(FINA FINAN) (2022)
(1). KITIMURMURA
(2).DAN DAMISA
(3).TIRJIYA
(4).BADALI
(5).FASA KWANYA
(6).MAGAUTA
(7). ZUCIYA
(8).ZAKAMIN SO
(9).JAGWAL
WADANDA KUMA SUKE TAFE...
(1). Bahubali
(2). Son Kauna
(3). Makiyaya
(4). Sunana Khan
(5). Tantiri
(6). Botoromi 3'
(7).
(8). Farmaki
(9). Dan maikarfi
(10). Fashin Magarkama fita ta 5
(11). Spyder
(12). Special 26
Shin wanne daga ciki kukafi matsuwa da a antayo shi bakaukautawa?
To aihikenan na fece!
A_kafta!! 🎬