YUSAN TV

YUSAN TV Yusan Television is a modern media platform dedicated to education, awareness, and entertainment.
(1)

We welcome everyone to advertise their products and services, no matter where you are across the world.

27/08/2026

Ƙaddamar da Yaƙin Neman Zaɓe: Ɗan Majalisar Wakilai ta Tarayya mai wakiltar Gusau da Tsafe, Hon. Kabiru Amadu Mai Palace, zai sauka a Gundumar Mada da ke Ƙaramar Hukumar Gusau, domin mika gaisuwa tare da ganawa da al’ummar yankin.

27/08/2026

Sakon Dan majalisar Dokokin tarayya GUSAU/TSAFE HON KABIRU AMADU MAI PALACE

APPRECIATES
26/08/2026

APPRECIATES

Congratulations Bashir Garba Gusau Esq. on your well deserved appointment as Deputy Clerk Legal Services and Drafting. Z...
26/08/2026

Congratulations Bashir Garba Gusau Esq. on your well deserved appointment as Deputy Clerk Legal Services and Drafting. Zamfara State

Alhamdullahi Allah Mun Gudanar Da Taron Yan Takarar Mu Nashiyar Zamfara Ta Tsakiya Dukkanin Su Yan Jam'iyar NDC Ne.-----...
26/08/2026

Alhamdullahi Allah Mun Gudanar Da Taron Yan Takarar Mu Nashiyar Zamfara Ta Tsakiya Dukkanin Su Yan Jam'iyar NDC Ne.
-----------------------------------
Taron Ya Kunshi Dukkan Wani Mai Takarar (NDC)✌️Tun Daga Matakin Sanator, Rep's,State Assembly Domin Tattaunawa Akan Samar Da Hanyoyin Da Zamuyi Nasara Akan Samo Hanyoyin Zamuyi Insha Allah.

Haka Daga Cikin Wannan Taron Akwai Shugaban Tafiyar Marafa Mukai Kuma Mataimakin Jam'iyar NDC Shiryar Zamfara Ta Tsakiya Hon. Usman Abubakar (Gora) Marafa Tudun Wada Tare Da Sauran Chairman Na Shuwagabanni NDC Na Tsafe, Gusau,Maru, Bungudu Tare Da Secretary Na Jam'iyar NDC Nasu Tare Exco Na Shiryar Zamfara Ta Na Jam'iyar NDC.

Taron Yayi Amfani Matuƙar Gaske Yanda Kowa Yabada Shawarara Mai Kyau Tare Da Fito Da Tsari Mai Kyau Yanda Jam'iyar NDC Zatai Nasara Da Ikon Allah.

Hon. Abubakar Gora Marafan Tutun Wada Ya Jinjina Ma Wasu Yan Takarar Mu Irin Yanda Sunka Gudanar Da Tsari Mai Kyau Yankunan Su Musamman Wajan Gudanar Da Tarin Taimakon Ga Al'ummar Su.

PRESS RELEASEHis Excellency has approved the appointment of two Deputy Clerks of the State House of Assembly and Secreta...
26/08/2026

PRESS RELEASE

His Excellency has approved the appointment of two Deputy Clerks of the State House of Assembly and Secretary House of Assembly Service Commission, namely:

1) Muhammad Yari Bukkuyum - Secretary House of Assembly Service Commission,

2) Yusuf Sabo Tsafe - Deputy Clerk Legislative Matters,

3) Bashir Garba Gusau Esq - Deputy Clerk Legal Services & Drafting.

Signed
Alh. Chika Mu'azu
Secretary House of Assembly Service Commission.

Dan majalisa mai wakiltar Gusau da Tsafe, Kabir Amadu Maipalace ya rabawa masu kafofin yada labarai na yanar gizo da mas...
26/08/2026

Dan majalisa mai wakiltar Gusau da Tsafe, Kabir Amadu Maipalace ya rabawa masu kafofin yada labarai na yanar gizo da masu ɗab'i (Printing) na'urori masu kwakwalwa.

26/08/2026

Sokoto ba jihar Zamfara
Sen Abdul'aziz yari Abubakar ya k**a kan sa

Hon. Kabiru Amadu Mai Palace ya sanar da masu Online TV cewa waɗannan kwamfutocin ba shi ya saya da kuɗinsa ba.Ya bayyan...
26/08/2026

Hon. Kabiru Amadu Mai Palace ya sanar da masu Online TV cewa waɗannan kwamfutocin ba shi ya saya da kuɗinsa ba.

Ya bayyana cewa wata rana ya je ofishin wani abokinsa ɗan Majalisa, inda ya ga Wannan ma’aikatar ta kawo kwamfutoci guda 10. Sai ya ce bai taɓa ganin anbada na Yankin Saba.

Saboda haka, daga baya ya rubuta takardar neman irin waɗannan kayan. A sak**akon wannan buƙata, aka aiko masa da kwamfutoci guda 20.

Hon. Mai Palace ya ce ganin cewa waɗannan kwamfutoci na iya taimakawa wajen bunƙasa sana’ar masu Online TV da printing, sai ya ga ya dace a raba su gare ku, domin tallafa wa wani ɓangare na sana’arku da kuma ƙarfafa aikinsu na kafafen yaɗa labarai.

Address

GUSAU
Gusau

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when YUSAN TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share