AFADA ACIKA

AFADA ACIKA Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from AFADA ACIKA, Business service, Samaru area, Gusau.

16/10/2024

ALHMDULILLH SHAFINMU YADAWO ZAMUCIGABA DA SUBURBUDOMAKU LABARAI

TURKISHI: Amurka tayi ikirarin cewa wannan makamin nata yana iya halakar da duniyaKasar Amurka ta kerawa Sojojin ruwanta...
23/08/2023

TURKISHI: Amurka tayi ikirarin cewa wannan makamin nata yana iya halakar da duniya

Kasar Amurka ta kerawa Sojojin ruwanta sabon makami mafi hatsari a fadin duniya, makamin da ake farmakan abokan gaba da ita ta karkashin ruwa"

"A sabon rahoton da Amurka din ta fitar kai tsaye daga babban kafar Sojojin ruwan kasar ta Amurka mai suna "Navy Stories" Bisani ta bibiya lamarin, kamar yadda Amurka din ke cewa. Wannan sabon makamin na iya halakar da duniya daga lokacin data so harbawa ga wata kasa a domin gwabza yaki"

Ko masu karatu me zakuce kan wannan ikirarin ta Amurka ga Duniya ?!

CNN Hausa Nigeria

Masu Cewa Ni Da Badaru Ba Mu Da Kwarewa Akan Harkar Tsaro, Don Haka Ba Mu Cancanci Zama Minista Ba, Za Mu Ba Su Kunya, C...
23/08/2023

Masu Cewa Ni Da Badaru Ba Mu Da Kwarewa Akan Harkar Tsaro, Don Haka Ba Mu Cancanci Zama Minista Ba, Za Mu Ba Su Kunya, Cewar Matawalle

YANZU YANZU: ABBA Gida-gida Ya lashe zaben jihar kano Kamar yadda Hukumar INEC ta sanar
20/03/2023

YANZU YANZU: ABBA Gida-gida Ya lashe zaben jihar kano Kamar yadda Hukumar INEC ta sanar

YANZU YANZU: CBN ta amince a cigaba da amsar tsofin takardun kudi har zuwa ranar 31 ga watan Disamba.
13/03/2023

YANZU YANZU: CBN ta amince a cigaba da amsar tsofin takardun kudi har zuwa ranar 31 ga watan Disamba.

YANZU YANZU: CBN ta amince a cigaba da amsar tsofin takardun kudi har zuwa ranar 31 ga watan Disamba.
13/03/2023

YANZU YANZU: CBN ta amince a cigaba da amsar tsofin takardun kudi har zuwa ranar 31 ga watan Disamba.

YANZU-YANZU: Kungiyar fararen hula a Najeriya ta kai karar Hukumar INEC gaban kasashe 32 masu mutunta harkar Demokradiyy...
04/03/2023

YANZU-YANZU: Kungiyar fararen hula a Najeriya ta kai karar Hukumar INEC gaban kasashe 32 masu mutunta harkar Demokradiyya.

Da dumi'dumi: Kotun kolin Nageriya ta bayarda Umarni a Cigaba da kashe Tsoffin takardun kudi na Naira 200, 500 da 1,000 ...
03/03/2023

Da dumi'dumi:

Kotun kolin Nageriya ta bayarda Umarni a Cigaba da kashe Tsoffin takardun kudi na Naira 200, 500 da 1,000 amatsayin halattattun doka har zuwa watan Disamba na wannan shekara ta 2023.

YANZU YANZU: Dan takarar Jam'iyyar PDP Atiku Abubakar ya lashe zabe a Jihar Bayelsa PDP: 68,818Labour: 49,975APC: 42,572
28/02/2023

YANZU YANZU: Dan takarar Jam'iyyar PDP Atiku Abubakar ya lashe zabe a Jihar Bayelsa

PDP: 68,818
Labour: 49,975
APC: 42,572

GASKIYA KAUYANCI BAIYIBA WALLAHI AYAUDAREKU DA TALIYA DOMIN KUZABESU DAGABAYA KUZU KUCIKA GARI KUNA BARA KUNACEWA BARAYI...
27/02/2023

GASKIYA KAUYANCI BAIYIBA WALLAHI AYAUDAREKU DA TALIYA DOMIN KUZABESU DAGABAYA KUZU KUCIKA GARI KUNA BARA KUNACEWA BARAYI SUNKOROKU TO MUZUBA MUDAKU SAKO DAGA Attahiru Habibu Galadi

Address

Samaru Area
Gusau

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AFADA ACIKA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share