Hon Nasiru Zarumi Masama

Hon Nasiru Zarumi Masama Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Hon Nasiru Zarumi Masama, Gusau.

Please sorry for my late announcement, you are cordially invited
13/01/2026

Please sorry for my late announcement, you are cordially invited

13/01/2026

With Dr. Aminu Sani Jaji – I just got recognized as one of their top fans!

01/01/2026.Bismillahir Rahamanir Raheem!La Haula Wala Kuwata Illah Billah!!Hasbunallahu Wa Ni’imal Wakeel!!!Alhmdllh, Al...
01/01/2026

01/01/2026.
Bismillahir Rahamanir Raheem!
La Haula Wala Kuwata Illah Billah!!
Hasbunallahu Wa Ni’imal Wakeel!!!

Alhmdllh, Alhmdllh, Alhmdllh.

Ina amfani da Wannan dama domin Mu Kara Yiwa Allah Madaukakin Sarki Godiya, a bisa dukkanin Ni’imomin da Ya mana a Shekarar data gabata 2025, da dukkanin Ni’imomin da Ya mana a Shekarunmu da Mukayi a Duniya baki daya Alhmdllh.

Muna Yiwa Dukkanin Al’ummar Duniya barka da ganin Farkon Wannan Shekara ta 2026, Musamman Al’ummarmu na karamar hukumar mulki Bukkuyum Mai Albarka dama Jihar Zamfara baki daya.

Muna rokon Allah Mai Kowa Mai Komai, Mai Cikakken iko akan Kowa da Komai Lillahi Wahidun Kahharu, da Ya Cigaba da bamu Lafiya da Zaman Lafiya, Ya Cigaba da rufa mana asiri baki dayanmu.

Allah Ya Cigaba da bamu Cikakkiyar Kariya, Ya bamu Cikakkiyar Nasara a dukkanin Lamurranmu, Allah Ya Cigaba da K**a mana ga Wannan tafiya tamu da muke domin cigaban wannan jihar tamu da Al’ummarmu, Alfalmar Annabi Muhammad ( SAW)

Muna yiwa kowa fatan alkhairi, Allah Ya nuna mana wucewar Wannan Sabuwar Shekara Lafiya cikin Aminci da Wadata, Don Martabar Annabi Muhammad (SAW)


Hon Nasiru Zarumi Masama
(ZANNAN-BUKKUYUM)
Formar Chairman Bukkuyum Local Government Zamfara State

TopFans

Daga garin kasuwar daji tare da H.E Dr. Aminu Sani Jaji  Muna cigaba da Amsar gaisuwar rasuwar Dan majalisar jiha Mai wa...
10/04/2025

Daga garin kasuwar daji tare da H.E Dr. Aminu Sani Jaji Muna cigaba da Amsar gaisuwar rasuwar Dan majalisar jiha Mai wakiltar Kauran Namoda ta Kudu Hon Aminu Ibrahim kasuwar Daji da Allah yayiwa Rasuwa.

Muna Fatan Allah yajikansa Da rahama yasa ya Huta Idan tamu tazo yasa mucika da Imani

With Nasiru Zarumi – I'm on a streak! I've been a top fan for 9 months in a row. 🎉
09/04/2025

With Nasiru Zarumi – I'm on a streak! I've been a top fan for 9 months in a row. 🎉

Innalillahi Wa inna ilaihirrajiun!!!😭Cikin Jimami, Damuwa, da Mika Al’amari Zuwa ga Allah, Amadadin Ni Kaina da Iyalaina...
09/04/2025

Innalillahi Wa inna ilaihirrajiun!!!😭

Cikin Jimami, Damuwa, da Mika Al’amari Zuwa ga Allah, Amadadin Ni Kaina da Iyalaina, da dukkanin Dukkanin Magoya Bayana da Masu Yimana Fatan alkhairi Maza da Mata.

Muna Masu Mika Cikakkar Ta’aziyarmu Zuwa Ga Iyalai, ‘Yan Uwa da abokai, da Zuriyar Su Hon, da Dukkanin Al’ummar Garin Kasuwardaji da Masarautar, da Al’ummar Kaura Ta Kudu, Kaura Namoda Local Government, Majalisar Dokokin Jahar mu ta Zamfara, da Gwamnatin Jahar Zamfara baki daya, a bisa Wannan Babban Rashi da Mukayi.

Tabbas Wannan Rashi ne namu baki daya, Kuma Dukkanin Mai Rai Zai Dandani Mutuwa K**ar Yadda Allah Ya Ce “KULLU NAFSIN ZA IKATUL MAUT”

Muna Addu’ar Allah Ya Jikan Sa da Rahama, Allah Ya Gafarta Masa, Allah Ya Sadashi da dukkanin Ayukkan Sa na alkhairi, Allah Ya yafe masa Kura-kuran Sa, Ya bashi Aljannar Firdausi, Allah Ya Albarkaci dukkanin Zuriyarsa da ya bari, Ya bamu Hankurin Jiure Wannan Babban Rashi.🙏

Idan namu Lokacin yayi, Allah Ya Kyautata Karshenmu Ya sa Mucika da kyau da Imani, Alfalmar Annabi Muhammad (SAW)

Abdulrahaman Aliyu Masama
DG Media to Hon Nasiru Zarumi Masama Zannan Bukkuyum Formar Chairman Bukkuyum Local Government..

Assalamu Alaikum!Al'ummar Ƙaramar Hukumar Mulkin Bukkuyum a wannan rana da muke bukin ranar ƙaramar Sallah wanda yake nu...
30/03/2025

Assalamu Alaikum!

Al'ummar Ƙaramar Hukumar Mulkin Bukkuyum a wannan rana da muke bukin ranar ƙaramar Sallah wanda yake nuna mana ƙarshen watan Ramadan, ina miƙo saƙon gaisuwar sallah zuwa gare ku da iyalan ku.

Ina kuma mai amfani da wannan dama in miƙa saƙon godiyata zuwa gare ku a bisa irin goyon bayan ku da fatan alheri haɗi da ƙoƙarin ku na ganin ƙaramar hukumar mu ta cigaba, tabbas wannan namijin ƙoƙarin naku na ganin mun samu fahimtar juna, haɗin kai da kuma zaman lafiya ba zai tafi a banza ba.

A yanzu da muke ƙara tunkarar wasu lokutan masu muhimmanci a rayuwar mu, ina fatan za mu cigaba da haɗa hannu domin ginawa tare da samar da ingantacciyar al'umma mai cikakken hankali, tsafta da tarbiyya.

Ina ƙara taya ku murnar wannan rana ta ƙaramar Sallah tare da fatar ayi bukin sallah lafiya.

Na gode.

Abdulrahaman Aliyu Masama
DG Media to Hon Nasiru Zarumi Masama Zannan Bukkuyum Formar Chairman Bukkuyum Local Government

30/03/2025

Assalam. Ina yiwa yan uwa musulmi mata da maza Barka da Sallah,Allah ya karɓi ibadu,Ya nuna muna ta Baɗin-baɗin baɗaɗa lafiya

Tonight marks the 21st night of Ramadan, one of the blessed odd nights in which Laylatul Qadr may fall. As we enter thes...
30/03/2025

Tonight marks the 21st night of Ramadan, one of the blessed odd nights in which Laylatul Qadr may fall. As we enter these sacred nights of 21st, 23rd, 25th, 27th, and 29th; I encourage everyone to increase their devotion, seek forgiveness, and pray for our community and nation.

May Allah (SWT) accept our ibadah, grant us His mercy, and bless us with the rewards of seeing Laylatul Qadr, which is better than a thousand months.

My people; Please let us make the most of these nights with sincerity and dedication.

Abdulrahaman Aliyu Masama
DG Media to Hon Nasiru Zarumi Masama (Zannan Bukkuyum) Formar Chairman Bukkuyum Local Government

•EID-EL-FITIR AL’UMMAR JIHAR ZAMFARA.
29/03/2025

•EID-EL-FITIR AL’UMMAR JIHAR ZAMFARA.

29/03/2025

Muna yima al'umma ƙaramar hukumar mulki ta bukkuyum Barka da Yau da fatan Allah karbe ibadon mu

Address

Gusau

Telephone

+2347080384172

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hon Nasiru Zarumi Masama posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share