FYM Media Tv News

FYM Media Tv News Delivering factual, reliable & breaking news across Africa 🌍
Politics | Society | Business | Updates
📺 Stay informed. Stay ahead.

Kafar yada sahihan labarai 📰
Daga Afrika zuwa duniya baki ɗaya 🌍
📺 Ku biyo mu domin samun sabbin labarai na gaskiya

17/05/2026

Me kuke Gani Game da Kuduroran Wannan Jamiyya Dan Gane da wannan zabe Na Tafe Na shekarar 2027?FYM Media Tv News
15/05/2026

Me kuke Gani Game da Kuduroran Wannan Jamiyya Dan Gane da wannan zabe Na Tafe Na shekarar 2027?

FYM Media Tv News

Shugaban Ƙasar Spain na shirin sanya wa makarantu guda 500 sunan Annabi Muhammad SAW.Wanne fatan alheri zaku yiwa shugab...
14/05/2026

Shugaban Ƙasar Spain na shirin sanya wa makarantu guda 500 sunan Annabi Muhammad SAW.

Wanne fatan alheri zaku yiwa shugaban ƙasar don ganin Allah ya cika masa wannan buri nasa?

‎Cikin Hotuna: Yadda Gwamnan Jihar Katsina Malam Dikko Umar Raɗɗa Ya Sabunta Zauren Majalisar Zartaswar Dake Gidan Gwamn...
13/05/2026

‎Cikin Hotuna: Yadda Gwamnan Jihar Katsina Malam Dikko Umar Raɗɗa Ya Sabunta Zauren Majalisar Zartaswar Dake Gidan Gwamnatin Jihar Katsina, Wadda Aka Maidata Ta Zamani Da Aka Ƙaddamar Yau Laraba

‎Me Za Ku Ce?

Kuyi Following bayan kunyi liking domin sabbin shiraruwa

In a Facebook post, Nura Gamji Sabon Shafi said he first doubted the claims but changed his mind after digging deeper:  ...
13/05/2026

In a Facebook post, Nura Gamji Sabon Shafi said he first doubted the claims but changed his mind after digging deeper:

“At first I thought it was just opposition criticism — saying it’s surprising that Hon. Mahmud Sadis Buba is a small boy who hasn’t finished secondary school. But later when I researched about him, I saw some reasons and some things that show he is still a child. Up till now he hasn’t clocked 20 years. In fact, it’s said he is 16 years old.”

He pointed to Buba’s own Facebook account as evidence:

“On his Facebook account, as you can see in this picture, he himself posted in 2023 that he was presently in secondary school. And it’s said that at that time he was in JSS 2. Now he’s saying he has finished school — so how does that work?”

The post then gave direct advice to the young politician:

“With this, I’m advising him to go and complete his studies. His years are still ahead of him. If he wants, later he can come and do his politics with a settled mind.”

A check by Northern Nigeria Hub on his Facebook profile confirms the page truly belongs to him, as he recently recently streamed a live video from the page

Hon. Hon. Dr. Abubakar Sadiq Gusau Ya Tabbatar Da Hakana A Jiyan Bayan Ya Gayyaci Taron Manema Labarai A Gidansa Dake ga...
03/05/2026

Hon. Hon. Dr. Abubakar Sadiq Gusau Ya Tabbatar Da Hakana A Jiyan Bayan Ya Gayyaci Taron Manema Labarai A Gidansa Dake garin Gusau ....
Reportan Mu Ya Gana Da Dai Daga cikin Yaransa wato Muhammad Abu Fauzan inda yake tabbatar muna Da cewa Shi Abubakar Sadiq Mutum ne Mai Adalci inda Mutanen zamfara sun Shaida tun lokacin da yake Commissioner Na Revenue a Matakin Kasa inda yake wakiltar Jihar Zamfara .
Haka kuma ya tabbatar muna dacewa Dan Takarar Ya baiwa dukkan Mutanen Zamfara Dama Musamman Mutanen Karkara da su zo Ayi Tafiyar dasu Idan ma Har zau iya wakiltar Yankinsu To lallai yamusu Qlkawarin Form kyauta Saboda sune S**a san Matsalar dake damun yankinsu ba wani a nan Waje ba.

Ku cigaba da kasancewa Da FYM Media Tv News ...

Ministan ayyukan jin kai da rage talauci, Bernard Doro, ya bayyana cewa an kirkiro shirin domin magance talauci ta fanno...
03/05/2026

Ministan ayyukan jin kai da rage talauci, Bernard Doro, ya bayyana cewa an kirkiro shirin domin magance talauci ta fannoni da dama, ta hanyar amfani da bayanai na zamani, hadin kai da kuma tsarin da ke mayar da hankali ga jama’a.

Ku biyo mu domin samu Labarai ingatattu.....
FYM ta kuce

An fara Siyarda Form Na Tsayawa Takara a matakin Jaha na Jahar Zamfara
03/05/2026

An fara Siyarda Form Na Tsayawa Takara a matakin Jaha na Jahar Zamfara

Ku cigaba da Kasancewa da wannan kafa Domin Kawo Sahihai da Kuma Ingantattun Labarai FYM ta ku ce!
02/05/2026

Ku cigaba da Kasancewa da wannan kafa Domin Kawo Sahihai da Kuma Ingantattun Labarai

FYM ta ku ce!

Address

Tudun Wada
Gusau

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when FYM Media Tv News posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to FYM Media Tv News:

Share