FYM Media Tv News

FYM Media Tv News Delivering factual, reliable & breaking news across Africa 🌍
Politics | Society | Business | Updates
📺 Stay informed. Stay ahead.

Kafar yada sahihan labarai 📰
Daga Afrika zuwa duniya baki ɗaya 🌍
📺 Ku biyo mu domin samun sabbin labarai na gaskiya

10/08/2026

Kai Tsaye daga Nan ZACAST wurin Kaddamar da Dalibbai 50 Da Hon. Abdul Bala Gusau ya Dauki Nauyi Rijistar su da kuma Koya musu aikin Solar

Sama da mutum 30 aka kashe a harin da aka kai filin jirgin sama na jamhuriyar Nijar.Ƙarin bayani - https://bbc.in/4oVgrx...
18/06/2026

Sama da mutum 30 aka kashe a harin da aka kai filin jirgin sama na jamhuriyar Nijar.

Ƙarin bayani - https://bbc.in/4oVgrxT

🚨 LABARI DAGA SOKOTOHukumar Hisbah ta Jihar Sokoto ta sanar da k**a fitacciyar ‘yar TikTok, Nusaiba Mustapha (Nusee Baby...
18/06/2026

🚨 LABARI DAGA SOKOTO

Hukumar Hisbah ta Jihar Sokoto ta sanar da k**a fitacciyar ‘yar TikTok, Nusaiba Mustapha (Nusee Baby), bisa zargin wallafa wasu abubuwa da ake ganin sun saba wa tarbiyya da ɗabi’un al’umma a shafukan sada zumunta.

Rahotanni sun ce hukumar na ci gaba da bincike, yayin da ake sa ran matakin da zai biyo baya dangane da lamarin.

Shin me ra’ayinku kan irin wannan mataki na Hisbah a kafafen sada zumunta? 👇









HON. Abdul Bala Gusau  ZAYA DAUKI NAUYIN KOYAR DA WASU DAGA CIKIN MATA DA MATASA NA MAZABU BIYAR DA MUKE DASU CIKIN GARI...
18/06/2026

HON. Abdul Bala Gusau ZAYA DAUKI NAUYIN KOYAR DA WASU DAGA CIKIN MATA DA MATASA NA MAZABU BIYAR DA MUKE DASU CIKIN GARIN GUSAU DUNKIN TELA!

Shuwagabannin Kungiyar Teloli na Jahar Zamfara S**a Gudanar da Bikin Yaye Dalibbai da Kuma Kaddamar da Kungiyar A Babban Dakin Taro na NADAMA HALL dake Garin Gusau.

Bayan Basu Gudumawa Domin Nasarar Taron, Mun basu Tabbacin Shiga Cikin Wanann Tsari Domin Samar Da Aikinyi Ga Mata Da Matasan Mu, Domin Ganin Sun Dogara da Kansu.

ALLAH SHI ZAIJI DA KOMAI..
It's
Youth
0'clock
2027.

ABDUL BALA GUSAU YA KADDAMAR DA AIKI DA GUDUMAWAR JARI NA MILIYAN BIYU GA MAJALISUN ANGUWAR MU, DA KUMA WASU DAGA CIKIN ...
14/06/2026

ABDUL BALA GUSAU YA KADDAMAR DA AIKI DA GUDUMAWAR JARI NA MILIYAN BIYU GA MAJALISUN ANGUWAR MU, DA KUMA WASU DAGA CIKIN WADAN DA SUKE GWAGWARMAYA DASU!

Hon. Abdul Bala Gusau Ya shaidawa Wannan kafa cewa
Kwamitin da zai kula da Kanakanan Ayyukkan Dake Cikin Anguwanni Wanda Nura Lamis Zai Jagoranta, Mun Hannunta Masu Naira Miliyan Daya( N1,000,000) Domin Gabatar Da Ayyukka Kamar Haka: - Gyara Kwalbatota Biyu da Kuma Gyaran Ginin Wasu Bayin Allah Guda Biyu, Sai Kuma Runfin Kwanon Gidan Wata Baiwar Allah.

Duk a cikin fadarsa yace akwai Kuma Gudumawar Naira Miliyan Daya Ga Mutum Goma Da Muke Gwagwarmaya dasu, Wanda Kowanne Daga Ciki Mun Bashi Naira Dubu Dari( N100,000).

FYM Media Tv News
Taku ce!

17/05/2026

Me kuke Gani Game da Kuduroran Wannan Jamiyya Dan Gane da wannan zabe Na Tafe Na shekarar 2027?FYM Media Tv News
15/05/2026

Me kuke Gani Game da Kuduroran Wannan Jamiyya Dan Gane da wannan zabe Na Tafe Na shekarar 2027?

FYM Media Tv News

Shugaban Ƙasar Spain na shirin sanya wa makarantu guda 500 sunan Annabi Muhammad SAW.Wanne fatan alheri zaku yiwa shugab...
14/05/2026

Shugaban Ƙasar Spain na shirin sanya wa makarantu guda 500 sunan Annabi Muhammad SAW.

Wanne fatan alheri zaku yiwa shugaban ƙasar don ganin Allah ya cika masa wannan buri nasa?

‎Cikin Hotuna: Yadda Gwamnan Jihar Katsina Malam Dikko Umar Raɗɗa Ya Sabunta Zauren Majalisar Zartaswar Dake Gidan Gwamn...
13/05/2026

‎Cikin Hotuna: Yadda Gwamnan Jihar Katsina Malam Dikko Umar Raɗɗa Ya Sabunta Zauren Majalisar Zartaswar Dake Gidan Gwamnatin Jihar Katsina, Wadda Aka Maidata Ta Zamani Da Aka Ƙaddamar Yau Laraba

‎Me Za Ku Ce?

Kuyi Following bayan kunyi liking domin sabbin shiraruwa

Address

Tudun Wada
Gusau

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when FYM Media Tv News posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to FYM Media Tv News:

Shortcuts

Share