Abdullahi Aminu Gusau

Abdullahi Aminu Gusau Muslim || Husband || Advocates || Environmentalists || Public Marketer || Motivauonal Speaker.

24/04/2025
24/04/2025

24/04/2025

24/04/2025

Yadda Ake Zama Da Mata. - Sheikh Abdulrazak Yahaya Haifan.

MAYANA YOUTH CONSULTATIVE AWARENESS IN SUPPORT OF ATIKU/DR.DAUDA LAWAL DARE. Amadadin Shugabannin Wannan Kungiya Mai Sun...
28/10/2022

MAYANA YOUTH CONSULTATIVE AWARENESS IN SUPPORT OF ATIKU/DR.DAUDA LAWAL DARE.

Amadadin Shugabannin Wannan Kungiya Mai Suna A Sama Tana Godiya Ga Membobinta Da S**a Bada Hadin Kai Na Mika Gaisuwa Da Neman Goyon Baya Na Samun Kai Ziyara Ga Alh. Sanusi Wanbai A Yau A Gidansa Dake Bye Pass Gusau,

Muna Godiya Da Tarbo Da Muka Samu Daga Wannan Jajirtaccen Shugaba Alh.Sanusi Wanbai,

Mun Tattauna Muhimman Batutuwa Hadi Da Shawarwari na Ganin An Samu Shugabanci Mai Nagarta a Jihar nan Ta Zamfara A Tutar Jam'iyar PDP,

Da Yake Maida Martani Amadadin Shugaban Wannan Kungiya Wato Hon.Aminu Abdullahi ya samu wakilci Na Mataimakin sa Aminu Faruk da Sakataren sa Ammar Lawal da Kuma Directer Planning Yaseen Nazifi,

Mun bada Tabbacin Yin Wannan Ta Dr. Dauda lawal Dare (Gamjin Gusau) A Bisa Riko Da Amana,

Alh. Sanusi Ya Kuma Tabbatar Mana Da Cewa Yayi Matukar Farinciki Na Ganin Wannan Tafiya Ta Matasa Ce Kuma Zai Bada Dukkanin Gudummawa Na Ganin Wannan Kungiya Ta Samu Karbuwa A Yankin Mayana Dama Jihar Baki Daya,

A Karshe Mun Yi Addu'ar Allah Ya Baiwa Dr.Dauda Lawal Dare Nasarar Samun Wannan Mulki Dan Ya Fitar Da Jihar Zamfara Cikin Kangi da Mummunan Halinda Take Ciki Na Ta'addanci Da Tabarbarewar Arziki.

Daga Shugaban Wannan Kungiya:

Aminu Abdullahi Gusau

President Muhammadu Buhari receives in Courtesy Visit Members of the Board of MTN Group in State House on 18th June 2021...
18/06/2021

President Muhammadu Buhari receives in Courtesy Visit Members of the Board of MTN Group in State House on 18th June 2021

President Buhari receives a presentation from MTN Group CEO Mr Ralph Mupita along with them are CEO MTN Nigeria Mr Karl Toriola and Minister of Communication and Digital Economy Dr. Isa Ali Pantami during the Courtesy Visit of Members of the Board of MTN Group in State House on 18th June 2021

President Buhari with L-R: SGF Boss Mutapha, CEO MTN Nigeria Mr Karl Toriola, MTN Group CEO Mr Ralph Mupita, Minister of Communication and Digital Economy Dr. Isa Ali Pantami and Chairman Governing Board of Nigerian Communication Commission Prof. Adeolu Akande during the Courtesy Visit of Members of the Board of MTN Group in State House on 18th June 2021

Copied : Buhari Sallau

17/06/2021

Am Abdullahi Aminu, a native of gusau capital of zamfara state Nigeria, a graduate of B.sc geology (FUGUS), M.sc Environmental Management (BUK), a business strategists, a public marketer, Environmental Consultant, Motivational speaker, a preacher and a chanter.

Address

Gusau

Telephone

+2348144446573

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abdullahi Aminu Gusau posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Abdullahi Aminu Gusau:

Share