19/04/2023
Ministañ Sadarwa Sheikh Isah Ali Pantami Ya Miko Kokon Bararsa Ga Musulman Nijeriya
Ga abinda ya ce "Assalamu Alaikum wa Rahmatul Laah wa Barakaatuh!
Ina neman addu'ar yan'uwa a wannan dare mai albarka.
Addu'ah ga iyaye na, da iyalai na da kuma ni kai na. Nima zan muku addu'ar, in sha Allah.
Allah Ya bamu dacewa da daren laylatul Qadr,....