Ummu Maryam

Ummu Maryam Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Ummu Maryam, Business Center, Gusau Gadar malan abashe, Gusau.

█▓▒F░O░L░L░O░W▒▓█┊┊┊▕▔╲▂▂▂╱▔▏╭━━╮╭┈╮⠀╭┈╮╭━━╮╰╰╰┃▏╭╮⠀╭╮▕┃╯╯╯┈┃⠀┃▏┈┈▅┈┈▕┃⠀┃┈┃⠀┃▏┈╰┻╯┈▕┃⠀┃┈┃⠀╰█▓▒░M░E░▒▓█
14/01/2024

█▓▒F░O░L░L░O░W▒▓█
┊┊┊▕▔╲▂▂▂╱▔▏
╭━━╮╭┈╮⠀╭┈╮╭━━╮
╰╰╰┃▏╭╮⠀╭╮▕┃╯╯╯
┈┃⠀┃▏┈┈▅┈┈▕┃⠀┃
┈┃⠀┃▏┈╰┻╯┈▕┃⠀┃
┈┃⠀╰█▓▒░M░E░▒▓█

In kana son na maka magana kayi follow Ina ta wannan page in
06/01/2024

In kana son na maka magana kayi follow Ina ta wannan page in

indai annabi yana da matsayi a gunka karubuta s.a.w katura zuwa group 5
17/12/2023

indai annabi yana da matsayi a gunka karubuta s.a.w katura zuwa group 5

Mutum daya ne ya mutu a kudancin Nigeria, kuma mawaki ne kafiri kuma ma, Haka Mu da kanmu da yan kudu s**a cika duniya d...
07/12/2023

Mutum daya ne ya mutu a kudancin Nigeria, kuma mawaki ne kafiri kuma ma, Haka Mu da kanmu da yan kudu s**a cika duniya da hayaniya har a majalisa sai da hankali yatashi Amma yau ga musulmi masu yawa sun mutu babu wanda ya kula saboda mu dabbobine suke shugabantar mu dabbobine suke jagorantar mu Allah wadaran wannan abun takaici sannan Allah yajikan wadanda s**a mutu Ameen

04/12/2023
01/12/2023

Slm barka ku da safe
Toh mun fitoh kozo kusaye data Mai in ganchi
1gb 300

30/11/2023

Muhimmancin tara followers a FACEBOOK👇

Idan kika tara followers sosai za a iya nemanki a baki talla ma'ana a baki wani rubutu ace ki yi posting dan kawai duniya ta gani kuma a biyaki, ko kuma ma a saye account ɗin naki baki ɗaya da kuɗi mai kauri, domin yanzu duk an fara wannan wllh.

Dan haka gaskiya a yadda muke da yawan nan wajen 278k, kyau mu mayar da hankali kowacenmu ta samu aƙalla 20k followers, domin zai amfanemiu sosai wllh, an san mu mata da haɗin kai kar maza su wucemu dan Allah suna cen sun dage.

Ni dai wllh da zarar kin yi following nawa ki yi comment da done✅ nan take nima zan yi na ki wllh, wannan aikin ya dace mu yi da zai amfanemu ba shiriritu ba👌

29/11/2023

Kai ne uban yarin ya yace ka zo gobe karfe 10 nasafe a daura maka aure da yarin yar da kake so yace in ka Kara minti Daya ba da Kai za ayi auren ba

Sai kuma company ya kira ka yace gobe kazo karfe goma abaka aikin duk wata 10m wane zakatafi

24/11/2023

200 giveaway... 25 ✔️
Ayi sharing sannan ayi tagging dina Mutun 25 Idan kayi sai ka tura mun number ta private.

Address

Gusau Gadar Malan Abashe
Gusau

Telephone

+2349035279611

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ummu Maryam posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Ummu Maryam:

Share