20/07/2022
AUNTY RAHMA COLLECTION
Assalamu alaikum mazauna kano da kewaye😄😄😄, mata sai da gyara🥰, kuzo kuyi patronizing din yar uwarku please, muna gyaran jiki,magunguna mata masu kyau wadanda akayi su da ingatattun itatuwa basuda illa ko kadan,turarukan wuta masu matukar kamshi💃 da shu'umar humra mai Sanya nishadi,maganin sanyi mai fatattakarsa har abada,Ga gyaran gashi ya fita fess fess gunin burgewa acikin farashi me sauki🤲🌹,,,,, ki shigo har cikin gida ba ruwanki da tsayuwar bakin t**i maza na kallonki, duk acikin farashi me matukar sauki dai dai da aljihunku💃, ku dai yi maza ku garzayo domin more garabasa,
Muna maraba da masu siyan dai dai ko sari muna aika kaya duk garinda k**e
Address dinmu dabai sabon rami dai dai filin ball gwale LG
Kira/chat 08133371588📞