29/04/2025
ALAMOMI GUDA 11 NA ZAHIRI DAKE NUNA MUTUM NADA JINNUL ASHIK.
Idan akace jinnul Ashik a hausance ana nufin Aljanin soyayya Wanda ke kulla soyayya tsakaninshi da Dan Adam kuma yarika kishin wani akan soyayyarsa kar wani yasoshi in ba shi Aljanin ba. Ko tayaya zamu gane wannan matsalar ?
1) MAFARKIN SADUWA
2) KUNCIN ZUCIYA
4) KUKA MARAR DALILI
5) YAWAN TSORO
6) GUDUN SHIGA MUTANE
7) FADUWAR GABA
8) OLSA MARAR JIN MAGANI
9) ZAFIN SADUWA MARAR JIN MAGANI
10) MAFARKIN HAIHUWAR JARIRAI
11) RASHIN DAWOWAR SAMARI BA DALILI TARE DA RUSHEWAR MAGANAR AURE.
Kadan kenan ga Alamomin mutum yana da matsalar Jinnul Ashik.