20/09/2025
TA'AZIYYA
Na samu labarin rasuwar Hakimin Kabo kuma Sarkin Gabas Alhaji Idris Adamu Dankabo wanda ya rasu yana da shekaru 48 a duniya.
Ina mika ta'aziyya zuwa ga masarauta da mutanen Kabo baki daya da fatar Allah ya gafartawa Alhaji Idris... Allah yayi masa sakamako da Jannatul Firdaus kuma Allah ya raya abun daya bari.
Amb. (Dr.) US GWARZO>>>