AUDAH Communication Center Hadejia

AUDAH Communication Center Hadejia Business man

Gaskiya Tayi Halin Ta.......Biyo Bayan Zaben Fidda Gwani ( Primary election) Da Yagaba ta a ranar 25/05/2026. Wadda Muka...
29/05/2026

Gaskiya Tayi Halin Ta.......

Biyo Bayan Zaben Fidda Gwani ( Primary election) Da Yagaba ta a ranar 25/05/2026. Wadda Mukasmu Rinjaye da kuru'u sama da 1,123, Mai Biye Masa Haruna Ubali Maikwano Keda Kuru'u 247.
Inda Hassan Kwankwasiyya Keda Kuru'u 115.

Kwamatin Shirya Zaben S**a Soke Zaben Karamar Hukumar Mulki ta Hadejia tare da Bada Umarnin Sake Zaben Majalissar Jiha da Dan Majalissar Tarayya a ranar 28/05/2026.

Cikin ikon Allah Kwamatin Koli na Jam'iyar ADC Sunzauna Sun Saurari Korefe korafen KO Wanne Bangare.

Uwar Jam'iya ta ADC ta Tabbatar wa Dr. Isah Billami Hadejia Nasarar SA Amatsayin Dan Takara Halas Cacce Wanda Zai Wakilci Karamar Hukumar Mulki State House Of Assembly Hadejia Constituency.

Sai Uwar Jam'iya Taba Umarnin Sake Zaben Su Zakari Kafin Hausa da Sauran Masu NEMA Majalissar Tarayya a Karamar Hukumar Hadejia Wanda Za'a Gudanar dashi Yau 29/05/2026. Da Misalin Karfe Goma 10:00am A Dukkanin Mazabun Hadejia Goma Sha Daya 11.

Muna Taya Dr. Isah Billami Hadejia Murna Allah Yabada Nasara a Babban Zabe Dake Tafe ( Secondary Election).

Ayi Isah Billami Hadejia da Alkhairi.

ALHAMDULILLAH Dukkan godiya ta tabbata ga Allah (SWT) tsira da aminci su ƙara tabbata ga Annabi Muhammad (SAW).Saƙon god...
26/05/2026

ALHAMDULILLAH

Dukkan godiya ta tabbata ga Allah (SWT) tsira da aminci su ƙara tabbata ga Annabi Muhammad (SAW).

Saƙon godiya da ban gajiya ga ahalin ƴaƴan jam'iyyar mu ta ADC na Ƙaramar Hukumar Haɗejia bisa zaɓe na da s**a yi da gagarumin rinjaye don wakiltar su a Majalissar Dokoki ta Jihar Jigawa a babban zaɓe mai zuwa na shekarar 2027.
Muna godiya ƙwarai da gaske, muna kuma sake neman haɗin kai da goyon bayan ku don tunkarar zaɓe na gaba.

Allah ya saka da alkhairi ya bamu nasara, Amin

26/03/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Usaini Sadigu Burra, Nazifi Abdullahiyanganau

02/01/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Musa Malam Gurin, Murtala Suleiman, Aliyu Abdullahi, Yaro Iliyasu, Yakubu Jere, Sunusi Ozil Zakirai, Garba Audullahi, Shehu na Allah, Dan Usaini Mustapa, Rabiu Mallam Aruna, Mustapha Haruna Yammamman, Sasccv H Hhuikfhsn

Address

Usman Iya Road
Hadejia

Telephone

+2349029286392

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AUDAH Communication Center Hadejia posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to AUDAH Communication Center Hadejia:

Shortcuts

Share