Jaridar NOMA Tushen Arziki

Jaridar NOMA Tushen Arziki Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Jaridar NOMA Tushen Arziki, Business service, No. 12 Tanabi Plaza, Kano Road, Hadejia.

Nigeria kasa daya, amma kowa ya san gidan ubansa!
17/02/2026

Nigeria kasa daya, amma kowa ya san gidan ubansa!

FMAN at work!
16/01/2026

FMAN at work!

Alkama
16/02/2025

Alkama

Manomin da yafi kowanne manomi kudi a duniya.Qin Yinglin (Chinese: 秦英林; pinyin: Qín Yīnglín, born 1965) is a Chinese agr...
28/04/2024

Manomin da yafi kowanne manomi kudi a duniya.

Qin Yinglin (Chinese: 秦英林; pinyin: Qín Yīnglín, born 1965) is a Chinese agriculture tycoon, billionaire, Communist Party member, and the world's richest farmer. He is the chair and president of the pig farming company Muyuan Foodstuff and is one of the richest people in China. According to Bloomberg Billionaires Index, his net worth was estimated at US$ 14.9 billion as of September 2023.[2] Forbes wrote that he earned his wealth as "the country's largest pig breeder in the world's biggest pork market".

Barka da Sallah
10/04/2024

Barka da Sallah

Don yaki da yunwar da 'yankasar nan ke fama, Ministan Noman ya tabbatar da kudirin gwamnatin Tinubu kan cewa bana dai za...
09/02/2024

Don yaki da yunwar da 'yankasar nan ke fama, Ministan Noman ya tabbatar da kudirin gwamnatin Tinubu kan cewa bana dai za su noma abinci a wurin da zai kai akalla girman kadada dubu dari biyar (500,000ha) tabbas wannan adadi yana da yawan da idan noman ya tabbata aka kuma ingantashi abinci zai wadata a kasar, wani irin kallo kuke yiwa wannan sabon kudiri?

23/03/2023
21/03/2023

A KIRKIRI HUKUMA TA MUSAMMAN DA ZATAKE TANTANCE MANOMA KAFIN GWAMNATI TA BASU BASHI.

Kimanin manoman alkama 200 ne wadanda s**a fito daga sassa daban-daban na Jihar Jigawa za su amfana da shirin NALDA a no...
21/03/2023

Kimanin manoman alkama 200 ne wadanda s**a fito daga sassa daban-daban na Jihar Jigawa za su amfana da shirin NALDA a noman rani na wannan shekara.

Shin Da gaskene Shirin nan na ‘Anchor Borrowers’ Ya Yi Tasiri Ga Manoma A Jihar Jigawa?
21/03/2023

Shin Da gaskene Shirin nan na ‘Anchor Borrowers’ Ya Yi Tasiri Ga Manoma A Jihar Jigawa?

Address

No. 12 Tanabi Plaza, Kano Road
Hadejia

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jaridar NOMA Tushen Arziki posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share